Kanberra ko Canberra (lafazi: ) birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya.
Shi ne babban birnin ƙasar Asturaliya (babban birnin tattalin arziki Sydney ne). Kanberra yana da yawan jama'a 403,468, bisa ga jimillar shekerar 2016. An kuma gina birnin Kanberra a shekarar 1913 bayan haifuwan annabi Issa.
Kanberra | |||||
---|---|---|---|---|---|
Canberra (en) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Asturaliya | ||||
Mainland territory of Australia (en) | Australian Capital Territory (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 381,488 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 808.61 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Canberra - Queanbeyan (en) | ||||
Yawan fili | 471.78 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Burley Griffin (en) | ||||
Altitude (en) | 578 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 12 ga Maris, 1913 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 2600–2617 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+10:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0251, 0252, 0261 da 0262 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | act.gov.au |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kanberra, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.