Babagana Umara Zulum: Ɗan siyasar Najeriya

Farfesa Babagana Umara Zulum An haife shi ne a ranar 26 ga watan Agusta, a shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da tara (1969) Miladiyya.(A.c)a garin Mafa, gwamnan Kuma yan Gungiyan Boko Harama sun sha kai masa hare hare daban daban ammah basa samun nassarah, jihar Borno ne daga shekara ta 2019 (bayan Kashim Ibrahim Shettima).Babagana Umar zulum yakasance gwamna ne jajirtace wanda a bangaren siyasan dimukradiyya da yasa a sawun gaba.

Babagana Umara Zulum: Ɗan siyasar Najeriya Babagana Umara Zulum
Babagana Umara Zulum: Ɗan siyasar Najeriya
Gwamnan Jihar Borno

29 Mayu 2019 -
Kashim Shettima
Rayuwa
Cikakken suna Babagana Umara Zulum
Haihuwa Mafa, 26 ga Augusta, 1969 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Kanuri
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
Jami'ar Ibadan
Matakin karatu Digiri a kimiyya
Master of Science (en) Fassara
Doctor in Engineering (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Rayuwar sa

An haife shi a cikin garin mafa jihar bornon nijeriya a ranar 26 ga watan Augusta shekara ta 1969,yayi firamare da sakandiri duk a cikin garin mafa da monguno tsakanin shekara 1975 zuwa 1985.

Sana,a

Umar zulum a tarihin rayuwar sa yayi sana,are tukin mota tasi da daukan itace na tsawon shekaru goma Sha shida, sannan yayi sana,are Saka tiles dashi da mahaifin sa,yayi sana,ar markade yayin da yake kwaleji,Yana yaro Kuma Yana tafiyan kilomita bakwai zuwa makarantar firamare.

Manazarta

Tags:

Jihar BornoKashim ShettimaMafa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

IlimiDamisaAuta MG BoyEbonyiTandi IndergaardAfirka ta KuduLandanKebbiMaryam MalikaTarihiTattalin arzikiMaria al-QibtiyyaAliko DangoteWiki FoundationRafiu Adebayo IbrahimKanyaBello TurjiYadiyaSarkin OmanGandun DajiYankin Arewacin NajeriyaFiqhun Gadon MusulunciRuwandaZumunciPatrice LumumbaMaɗigoRoxanne BarkerGambiyaIzalaSoMalmoDalaSarauniya AminaLamin YamalMutanen FurFilmKano (jiha)LokaciAbdulsalami AbubakarJakiSoyayyaAfirkaKanoZuwan TurawaImam Malik Ibn AnasAkwa IbomCiwon hantaAikatauJerin Ƙauyuka a jihar NejaNarendra modiAminu Waziri TambuwalSiyudiDawakin TofaTarayyar TuraiMurtala MohammedMuhammad AliBuba GaladimaLarabawaJirgin RuwaTarihin Annabawa da SarakunaKisan ƙare dangi na RwandanMuhammadu BuhariZakiTarihin NajeriyaAshiru NagomaJerin Gwamnonin Jihar ZamfaraAbdulƙadir GilaniDJ ABCiwon Daji Na BakaIbrahim Ahmad MaqariMuhammadJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Annabawa a MusulunciWasan kwaikwayo🡆 More