Sakamakon bincike na Jihar Borno - Wiki Jihar Borno
Zaku iya ƙirƙirar shafin "Jihar+Borno".
Jihar BornoBorno (Taimako·bayani) jiha, ce dake arewa maso gabashin Najeriya. Ta haɗa iyaka da Jihar Yobe daga yamma, Gombe daga kudu maso gabas, Adamawa... |
gwamnonin jihar Borno, An kafa jihar Borno a ranar 3 ga Fabrairun 1976 lokacin da aka raba jihar Arewa maso Gabas zuwa jihohin Bauchi, Borno, da Gongola... |
Jami`ar Jihar Borno makarantar jami'a ce da ke a birnin Maiduguri, Jihar Borno, a Najeriya. An kafata a shekarar 2016. Tana da tsangayoyi biyar da kuma... |
Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga jihar Borno ta kunshi Sanatoci uku da wakilai goma. An kaddamar da majalisar kasa ta 6 (2007-2011) a ranar 5 ga... |
Masarautar Borno,da turanci Borno Emirate ko Borno Sultanate. Takasance masarautar mulkin musulunci ce dake jihar Borno, a Nijeriya an samar da masarautar... |
Majalisar Wakilai ta Jihar Borno State Nigeria. It is a unicameral legislature majalisar tana da zaɓaɓɓun yan majalisa guda 30 daga kananan hukumumi guda... |
'yan Boko Haram ke ciki. Abba Mohammed Bashir Shuwa, hadimin gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya bayyana cewa maharan sun yi amfani da damar da jama'a... |
kai, kuma gwamnatin tarayya ta kafa dokar ta ɓaci a watan Mayun 2013 a jihar Borno a yaƙin da take yi da ƴan tada ƙayar baya. Sakamakon murƙushe ƴan ta’addan... |
Maiduguri (category Kananan hukumomin jihar Borno) Maiduguri shine babban birnin Jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya Maiduguri shi ne birnin da yafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a... |
Yobe (an turo daga Jihar Yobe) kudanci. Jihar Yobe tana da iyaka da jihohi huɗu, su ne: Bauchi, Borno, Gombe da kuma Jigawa. Tana kuma da iyaka da jamhuriyar Nijar. An ƙirƙiri jihar Yobe... |
yankunan Jihar Arewa maso gabas, Jihar Arewa maso yamma, Jihar Kano, Jihar Kaduna, Jihar Kwara, Jihar Benue da Jihar Plateau, Jihar Katsina, Jihar Borno, Jihar... |
a cikin jihar Borno, Nijeriya da ƙaramar hukuma (LGA) da gundumar / yanki suka tsara (tare da kuma lambobin gidan waya kuma an bayar). A jihar akwai jerin... |
Mala Kachalla (sashe Gwamnan jihar Borno) jihar Borno ya kasance gwamnan jihar Borno a Najeriya daga 29 ga Mayu 1999 zuwa 29 ga Mayu 2003. An zabi Mala Kachalla a matsayin gwamnan jihar Borno... |
Gubio (category Kananan hukumomin jihar Borno) Gubio Karamar hukuma ce dake a Jihar Borno Nijeriya.Yana da yanki 2,464 2 da yawan jama'a 152,778 a ƙidayar 2006, Lambar gidan waya na yankin ita ce 602... |
Augustine Aniebo (sashe Gwamnan Jihar Borno) aiki a matsayin kwamandan soji na jihar Borno, Najeriya, a lokacin mulkin Janar Sani Abacha da mai gudanar da mulkin jihar Kogi daga watan Agusta 1998 zuwa... |
Ali Modu Sheriff (category Gwamnonin jihar Borno) ne. Shi ne na farko daya fara yin gwamna har sau biyu a Jihar Borno daga cikin gwamnonin Jihar wanda yayi daga shekara ta (2003–2011). http://nggovernorsforum... |
Fabrairun 1976 aka raba jihar zuwa jihohin Bauchi, Borno da Gongola. Daga baya an cire jihar Gombe daga Jihar Bauchi, jihar Yobe daga Borno sannan yankin Gongola... |
Kukawa (category Kananan hukumomin jihar Borno) Kukawa karamar hukuma ce dake a jihar Borno Nijeriya. Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.... |
Monguno (category Kananan hukumomin jihar Borno) Monguno Karamar hukuma ce dake a Jihar Borno Nijeriya. Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.... |
Konduga (category Kananan hukumomin jihar Borno) Konduga Karamar hukuma ce dake a Jihar Borno Nijeriya. Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.... |