Mala Kachalla (An haifeshi a Nuwamba 1941) a maiduguri jihar Borno ya kasance gwamnan jihar Borno a Najeriya daga 29 ga Mayu 1999 zuwa 29 ga Mayu 2003.
Mala Kachalla | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 ← Lawal Haruna - Ali Modu Sheriff → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1941 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | 18 ga Afirilu, 2007 | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party Peoples Democratic Party Alliance for Democracy (en) |
An zabi Mala Kachalla a matsayin gwamnan jihar Borno a watan Afrilun shekarar 1999 a lokacin zaben gwamnan jihar Borno a shekarar 1999, inda ya tsaya takarar jam'iyyar All People's Party (APP), wadda aka sauya mata suna All Nigeria People's Party (ANPP).
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Mala Kachalla, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.