Masarautar Borno

Masarautar Borno,da turanci Borno Emirate ko Borno Sultanate.

Takasance masarautar mulkin musulunci ce dake jihar Borno, a Nijeriya an samar da masarautar tun a farkon karni na 20th. Kuma ya'yan gidan Daular Bornu data gabata ne suke jagorancin ta, wanda aka Samar da ita tun,shekara ta dubu daya. Sarakan daular sunada lakabin Shehun Borno (var. Shehun Bornu, Sultan din Borno/u). Masarautar tacigaba da bayarda mulkin ta ga mutanen Kanuri, dake garin Maiduguri, jihar Borno, Nijeriya, amma da goyon bayan al'umman Kanuri. miliyan 4 daga sauran kasashe.

Masarautar BornoMasarautar Borno
masarautar gargajiya a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
 11°50′N 13°09′E / 11.83°N 13.15°E / 11.83; 13.15
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno

Masu gadon sarautar ayanzu sune da, al-Kanemi dynasty, wanda yafara tun daga hawan Muhammad al-Amin al-Kanemi a Farkon karni na 19th, wanda yamaye gurbin Sayfawa dynasty wadanda suka yi mulki a alokacin karni na 1300.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Tags:

BornoDaular BornuJihar BornoKanuriMaiduguriMusulunciNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

TaliyaMagaryaMurtala MohammedIbrahim ShekarauTarihin Ƙasar IndiyaSuleiman Muhammad AdamMuhammad YusufKoronavirus 2019LalleTekno (mawaki)Ibn TaymiyyahYakubu MuhammadWaƙoƙin HausaOmar al-MukhtarCabo VerdeHikimomin Zantukan HausaZaboEniola AjaoBarau I JibrinMayorkaDauramaB. R. AmbedkarMan AlayyadiHamisu BreakerMadobiSunayen Annabi MuhammadTarihin IranSokoto (jiha)RashaNasir Yusuf GawunaPablo Cottenot asalinSheikh Ibrahim KhaleelTuranciBBC HausaNigerian Business Coalition Against AIDSLokaciJerin ƙauyuka a jihar KadunaKatsina (birni)Hassan Sarkin DogaraiHijiraKarin maganaUwar Gulma (littafi)Kasashen tsakiyar Asiya lRanoAnnabi IsahFerdinand MagellanSule LamidoHabbatus SaudaKaruwanci a NajeriyaNuhuKwakwalwaBalagaWaƙaDikko Umaru RaddaSojaKuɗiTarihin DauraAuta MG BoyTekuMasarautar BornoKhairuddin RazaliJerin Sarakunan KanoMuhammad Bello YaboSani Yahaya JingirWataHarshen HausaNajeriyaKhadija MainumfashiAnnabawaKajal Aggarwal🡆 More