Harshen Latin

Harshen Latin ko Latanci ko Latinanci harshen nada asali ne daga daular Rumawa, saboda irin girman da daular ke dashi, da kuma karfinta hakan yasa yaren ya zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar Italiya wacce ke yankin turawa har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyanci, Portuguese, Ispaniyanci, Faransanci, and Romaniyanci.

Latin, Harshen Girka, da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren ingilishi. Musamman harshen Latanci dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin lissafi, bayoloji, Kimiyya, fannin magani, da sauransu.

Harshen Latin
Lingua latina
Baƙaƙen rubutu
Baƙaƙen boko da Latin alphabet (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 la
ISO 639-2 lat
ISO 639-3 lat
Glottolog lati1261
Harshen Latin
Harshen Latin
Yaro Yana lissfi

Manazarta


Tags:

Daular RumawaFaransanciItaliyaKimiyyaLissafiMaganiTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

ZakkaKifiNijarGambiyaAjamiDokoki biyar na kimiyyar ɗakin karatuHajara UsmanMasarautar GombeGiginyaMadinahUmaru Musa Yar'aduaKaduna (jiha)Jerin Gwamnonin Jihar ZamfaraVirgilUmmi RahabHassan WayamMuhammadu Kudu AbubakarZaizayar KasaHamisu BreakerJohannesburgRundunar ƴan Sandan NajeriyaSisiliyaAlqur'ani mai girmaMaymunah bint al-HarithNumidia LezoulAisha Sani MaikudiFuruciFezbukRimin GadoMagaryaWakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga KanoHeidi DaltonYahudanciRogo (ƙaramar hukuma)YolaAisha NajamuKamaruMuhammadu DikkoMusulunciJihar KanoValley of the KingsYaƙin Duniya na IIWikibooksJerin ƙauyuka a jihar JigawaBauchi (jiha)FalasdinuJerin Gwamnonin Jahar SokotoGumelƘarama antaToyota RushMaryam Abubakar (Jan kunne)WikipidiyaZuciyaYaƙin UhuduJerin Jihohin Najeriya dangane da faɗin ƙasaƘananan hukumomin NajeriyaKasuwanciAnnabi YusufAhmed MusaJerin ƙauyuka a jihar KadunaDamisaNijeriyaJamhuriyar Dimokuraɗiyyar KwangoMaitatsineAdolf HitlerFati NijarZulu AdigweYarbawa🡆 More