Sakamakon bincike na Italiya - Wiki Italiya
Akwai shafin "Italiya" akan wannan Wiki Hausa / هَوُسَ. .
Italiya ko Italia, kasa ce, da ke a nahiyar Turai. Italiya tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 301,338. Italiya tana da yawan jama'a 60,589... |
Najeriya a Italiya ya samo asali ne tun a shekarun 1980. A shekarar 2021, akwai bakin haure 119,435 daga Najeriya a Italiya. A shekarar 2014 a Italiya akwai... |
Rum (category Biranen Italiya) Roma (ko Rum) Birni ne, da ke a yankin Latium, a kasar Italiya. Shi ne babban Birnin Kasar Italiya, kuma babban birnin yankin Latium. Bisa ga Kidayar jama'a... |
a halin yanzu ana sarrafa ta Strada dei Parchi Sp A. . Autostrada A25 (Italiya) Strada dei Parchi Sp A. (a cikin Italiyanci) Aloisio, Angelo; Antonacci... |
Jamus da Italiya suma anyi galaba akanmsu a arewacin Afirka da gabashin ta, da kuma gagarumar nasarar da Red Army suka yi akan jamus da Italiya a garin... |
ta 1936 sai sojojin Italiya suka fada cikin kasar amma 'yan kasar suka yi taron-dangi da sojojin Birtaniya suka kori sojojin Italiya a shekara ta, 1941... |
wanda Turawan ƙasar Italiya (Italy) suka fi yawan magana da shi. Hakazalika, ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasar Switzerland... |
Switzerland, Liechtenstein, Hungariya, Cak, Slofakiya, Sloveniya kuma da Italiya. Babban birnin Austriya, Vienna ne. Austriya ta samu yancin kanta a karni... |
da wurare na min indallah 197 da kuma gine gine na haɗakar kafarori 31. Italiya ce tafi kowacce kasa yawan wadannan wuraren inda take da guda 50. UNESCO... |
mutane 1,000, bisa ga jimillar a shekarar 2017. Vatican tana da iyaka da Italiya. Ita ce fadar Fafaroma, har ila yau Birnin ne cibiyan mabiya kiristoci... |
lokacin mulkin mallaka na kasar a karkashin Masarautar Italiya . Dangane da bunƙasar silima ta Italiya a shekarun 1930, haka ma tashin fim ya faru a Asmara... |
33,285, bisa ga jimilla a shekara ta (2016), Andorra tana da iyaka da Italiya. Babban birnin San Marino, San Marino ne. San Marino ta samu yancin kanta... |
Venezia (category Biranen Italiya) Venezia (lafazi: /venedzia/) birni ne, da ke a yankin Veneto, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Veneto. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017... |
yaren ya zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar Italiya wacce ke yankin turawa har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da... |
Milano (category Biranen Italiya) Milano birni ne, da ke a yankin Lumbardiya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Lumbardiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2009, jimilar mutane... |
Torino (category Biranen Italiya) Torino birni ce, da ke a yankin Piemonte, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Piemonte. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar... |
Gibraltar (Birtaniya) Girka (ƙasa) Ispaniya Holand Hungariya Istoniya Italiya (Rasha) Kaz. Kazech Kosovo Kroatiya Laitfiya Lie. Lisuwaniya Luks. Mas... |
Sisiliya (category Italiya) Sicilia (lafazi: /sisiliya/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci Bangaren Italiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 25,832 da yawan mutane 5,039,041... |
Enzo Bettiza (category Mutanen Italiya) Italiya, ɗan jarida kuma ɗan siyasa. An haife shi a Split, Masarautar Yugoslavia (present day Croatia) . Bettiza ta kasance darekta a jaridun Italiya... |
Napoli (category Biranen Italiya) Napoli birni ne, da ke a yankin Kampaniya, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Kampaniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar... |