Komfuta

Kwamfuta na’ura ce mai aiki da wutan lantarki, da ƙwaƙwalwa, wajen karɓa da sarrafawa da adanawa da kuma miƙa bayanai, a sigogi daban-daban.

Wannan shine ta’arifin kwamfuta a takaice. Bayan haka kwamfuta na tattare ne da manyan ɓangarori guda biyu; ɓangaren gangan jiki, wanda aka fi sani da Hardware, a turance. Sai kuma ɓangaren ruhi ko rai, wanda ake kira Software (manhaja), shima a turance. Kafin mu yi nisa, mai karatu zai ji ana fassara kalmomin turancin nan, saɓanin yadda zai gamsu ko yake ganinsu a cikin ƙamus (Dictionary). Hakan kuma ya faru ne saboda a yanzu muna cikin wani zamani ne mai suna “turban masana”, ko Information Highway, kamar yadda bayani ya gabata a ƙasidar Matambayi ba ya ɓata. A wannan zamani, kalmomin harsunan duniya za su yi ta sauyawa ne iya gwargwadon fannin ilimi ko rayuwar da ake amfani da su. Don haka sai a kiyaye.

Infotaula d'esdevenimentKomfuta
Komfuta
Iri invention (en) Fassara
Time of discovery or invention (en) Fassara 1945
Has part(s) (en) Fassara
input-output device (en) Fassara
Fasahar mashigar rubutun kwamfuta
central processing unit (en) Fassara
computer hardware (en) Fassara
software
graphics processing unit (en) Fassara
Komfuta
Na'ura.
Komfuta
Na'urar tafi da gidanka.
Komfuta
Na'ura.
Komfuta
Komfuta
Komfuta
CP NeXTstation.
Komfuta
Komfuta
hoton komfuta kiran kamfanin apple
Komfuta
sanya hoto

Amfani da komfuta

Kwamfutoci ana amfani dasu wurin aiwatar da kuma ayyuka a kamfani, masana'anta da kayayyakin da ake aiki a gidaje dasu. waɗannan kwamfutoci sun haɗa da ƙananan kayayyaki har da manyansu, kamar abin dafa abinci na Microwave, Rimotin tsara TV, Robotics, na'urar komfuta' wayar hannu da sauransu. Kwamfutocin da aka ƙirƙira da farko anyi sune dan taimaka wa mutane yin lissafi kawai, kamar 'abacus'. Sannan ansama cigaba a rayuwar Dan'adam, ta yadda yafara kirkiran sabbin kwamfutoci dazasu taimakesa wurin yin ayyuka masu wahala da daukan lokaci. Na'urar da aka fara ƙerawa na kwamfuta dake amfani da wutan lantarki sune waɗanda kuma aka ƙera su a lokacin ƴaƙin duniya na II. Kwamfutoci na zamani da ake yinsu ayanzu suna ɗauke da []injina]]n dake aiwatarwa da gudanar da ayyuka a cikinsu, kamar sashin gudanarwa da ake kira da turanci central processing unit (CPU), da kuma wani ɓangare na ƙwaƙwalwan kwamfutar dake kula da ajiye abubuwan da aka sanya aciki. Shi dai fannin gudanarwa ta kwamfuta itace ke aiwatar da ayyukan daya danganci lissafi da nazarce nazarce da sauransu.

Fannonin komfuta

Komfuta 
wani bangare na kwamfuta
Komfuta 
daya daga cikin bangarorin komfuta kenan
Komfuta 
bangaran kumfuta

Akwai Fannoni daban daban dasuka haɗa kwamfuta, akwai fannin kayayyakin dake waje wato output devices da na ciki wato input devices da kuma kayayyakin dake sanya aiki acikin kwamfutar da waɗanda ake saukar da aiki dasu daga cikin kwamfuta. Waɗannan sune; keyboards, mice, joystick, monitor screens, printers, touchscreen. kwamfuta nada matuƙar amfani a rayuwar ɗan Adam.

Manazarta

Yahoo me and money

Tags:

Software

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kofi AnnanSheikh Ibrahim KhaleelHadiza MuhammadAzareDageNasiru KabaraBudurciNafisat AbdullahiRand na Afirka ta KuduTarihin Annabawa da SarakunaZanga-zangaKa'idojin rubutun hausaMichael JacksonFaransaBaƙaken hausaBorisFilipinSurahYarbawaAlassane OuattaraMikiyaTanya AguiñigaZariyaRimin GadoSankaran NonoAl'adaZazzauGashuaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoFlorence AjimobiWakilin sunaFiqhun Gadon MusulunciNijarWikidataShanonoJikokin AnnabiAlhaji Ahmad AliyuHIsra'ilaDJ ABBincikeAbubakar GumiAkwa IbomSule LamidoMadinahGodwin EmefieleKisan ƙare dangi na RwandanCiwon Daji Na BakaBulus ManzoYaƙin Duniya na IMaryam Abubakar (Jan kunne)FuruciMackenzie James HuntMutuwaJerin SahabbaiMa'anar AureMotsa jikiAminu Ibrahim DaurawaKarayeMuhammad gibrimaReal Madrid CFAuta MG BoySoftwareIbrahim ShekarauAmurkaKashiAlamomin Ciwon DajiLandanSoKabaraHaboDala🡆 More