Kamfani

Kamfani, wannan kalma Harshen Hausa ya aro ta ne daga Harshen Turanci kalmar (Company).

Idan akace Kamfani ana nufin guda daya kenan, Kamfanoni kuma dayawa, kamfani itace wuri ko cibiya da ayyuka ke gudana, kuma kamfani na iya zama wuri ko matattara na mutane masu aiwatar da ayyuka iri daya, ta hanyar amfani da injina ko hannu ko kuma ma ba tare da wani abu ba, amma suna gabatar da tattaunawa dan aiwatar da wani aiki ko samar da aikin kansa. Kamfani kan iya zama Masana'anta wato wajen da ake kera ko samar da abu. Haka zalika Kamfani kan zama wata hadaka ta mutane da suke tafiyar da wani al'amari na kasuwanci.

Kamfanikamfani
type of organisation (en) Fassara da tsari a hukumance
Kamfani
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na commercial organization (en) Fassara da legal person (en) Fassara
Karatun ta ikonomi, business studies (en) Fassara da interaction science (en) Fassara
ACM Classification Code (2012) (en) Fassara 10011152
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C54131

Tags:

Harshen HausaMasana'antaTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

kasuwancin yanar gizoAnnerie DercksenRundunonin Sojin NajeriyaMansur Ibrahim SokotoJoshua DobbsTantabaraJerin sunayen Allah a MusulunciAnnabawa a MusulunciChristopher GabrielJigawaKano (birni)Sana'ar NomaCNNJerin Sarakunan KanoSallar Matafiyi (Qasaru)WhatsAppZomoBello TurjiLindokuhle SibankuluTattalin arzikiBulus ManzoLarabciKazaureMiyar tausheLokaciKabiru GombeMamman ShataJerin Ƙauyuka a jihar NejaMaganin gargajiyaMasarautar GombeMusa DankwairoMatan AnnabiShamsiyyah SadiMaruruMakauraciJerin Gwamnonin Jihar ZamfaraRaisibe NtozakheTsaftaTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Ibrahim ibn Saleh al-HussainiAliyu Magatakarda WamakkoKwalejin BarewaBurkina FasoKanoAl’adun HausawaBobriskySokotoKanuriAmaryaMadatsar Ruwan ChallawaGidaMuhammadu BelloNijar (ƙasa)Katsina (jiha)Khabirat KafidipeHarsunan NajeriyaTarihin NajeriyaLuka ModrićHassan GiggsSunayen Annabi MuhammadƊariƙar TijjaniyaSudan ta KuduGwiwaBola TinubuTarayyar TuraiNevadaIbrahimMusulunciAbdulwahab AbdullahNahiyaKamaruAlhassan DantataBBC HausaSallah🡆 More