Karachi ko Bombay birni ne, da ke a yankin Sindh, a ƙasar Pakistan.
Shi ne babban birnin tattalin arzikin Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane kimanin 14,910,352 (miliyan sha huɗu da dubu dari tara da goma da dari uku da hamsin da biyu). An gina birnin Karachi a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.
Karachi | |||||
---|---|---|---|---|---|
کَراچی (ur) Karachi (en) ڪراچي (sd) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Pakistan | ||||
Province of Pakistan (en) | Sindh (en) | ||||
Babban birnin | Sindh (en) (1947–) | ||||
Babban birni | Gulshan Town (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 14,910,352 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 4,227.49 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Urdu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 3,527 km² | ||||
Altitude (en) | 8 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1729 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Karachi Metropolitan Corporation (en) | ||||
• Mayor of Karachi (en) | Murtaza Wahab (en) (19 ga Yuni, 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 74000–75900 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kmc.gos.pk |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Karachi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.