Nishat Muhammad Zia Qadri

Nishat Muhammad Zia Qadri ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya taɓa zama memba na Majalisar Lardin Sindh, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.

Nishat Muhammad Zia Qadri Nishat Muhammad Zia Qadri
Rayuwa
Haihuwa Karachi, 2 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Muttahida Qaumi Movement (en) Fassara

Rayuwar farko da ilimi

An haife shi a ranar 2 ga watan Afrilun 1966 a Karachi.

Yana da digiri na farko a fannin kasuwanci daga Jami'ar Karachi .

Harkokin siyasa

An zaɓe shi zuwa Majalisar lardin Sindh a matsayin ɗan takarar Mutahida Quami Movement daga Mazaɓar PS-120 KARACHI-XXXII a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Olusegun ObasanjoAbba Kabir YusufGandun DajiAmfanin Man HabbatussaudaKazaGarga Haman AdjiKashiHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqMasarautar DauraWikipidiyaJerin Jihohin Najeriya da Manyan BiranensuRabi'u Musa KwankwasoJahunList of presidents of IraqSokoto (birni)Zaben Gwamnan Jahar Zamfara 2023Sadiya Umar FarouqUmar Abdul'aziz fadar begeAbubakar D. AliyuAlisha lehmannMagaryaKanoKhalid Al AmeriLCristiano RonaldoAbdussalam Abdulkarim ZauraStanislav TsalykIbrahim AttahiruCikiDamisaSallar NafilaAminu KanoZaynab AlkaliAlhassan DoguwaSam DedeAngel HsuMuhammad YusufJiminaAdamu AdamuAliyu Sani Madakin GiniTattalin arzikiMoscowAlwalaTukur Yusuf BurataiAfirka ta YammaBagaruwaRikicin Sudan, 2023Jihar BayelsaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Hannatu BashirDajin SambisaNekedeZariyaYusuf (surah)TekuKaduna (jiha)FaransaZinderJapanDahiru Usman BauchiMexico (ƙasa)Elizabeth IINaziru M AhmadNairaRushewar hakoriTauraYaƙin UhuduSafaFezbukMoshood AbiolaCiwon hantaMustapha Ado MuhammadNicosiaBOC MadakiIbrahim Ahmad MaqariZaben Gwamnan Jihar Kano 2023🡆 More