Gaskiyan Cocin Isa: Cocin kiristoci, an gina ta birnin Beijing na kasar China.

Gaskiyan Cocin Isa: coci ne da ke zaman kanta da aka kafa a Beijing babban birnin kasar China, a shekarar arab dari tara da goma shaa bakwai.

Yau akwai mutanen cocin kusa da milian biyu da rabi a kasashe arba`in da biyar. Cocin ta zama na bangaren fantikosta na aldinin krista. Tun shekara dubu biyu, aka kafa wanan cocin a kasar Uganda. Cocin ta yarda da "sunan Isa" game da yan fantikosta suzama daya amman baa da Allah, Isa da Ruhu mai tsarki suzama daya ba. Su naa waazi da injila a kasashe duka kafin zuwan Isa na biyu.

Gaskiyan Cocin Isa
Gaskiyan Cocin Isa: Cocin kiristoci, an gina ta birnin Beijing na kasar China.
Founded 1917
Mai kafa gindi Paul Wei (en) Fassara
Classification
Gaskiyan Cocin Isa: Cocin kiristoci, an gina ta birnin Beijing na kasar China.
Gaskiyan Cocin Isa

Abubuwan da cocin ta aminta dasu

Abubuwar goma da cocin ta yarda da su sun hada da:

  1. Ruhu Mai Tsarki
  2. Wankan Zunubi
  3. Ciye-ciye mai Tsarki
  4. Asabar Babar Rana
  5. Wankin kafafuwa (alwala)
  6. Isa Krista
  7. Injil Mai Tsarki
  8. Jin kai
  9. Coci
  10. Tashin Kiyama

Manazarta

Tags:

BeijingChinaUganda

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ilimin TaurariHannatu BashirDabarun koyarwaAikatauMotsa jikiFezbukSaratu GidadoHawan dabaƘabilar KanuriSokotoBilkisuJerin Gwamnonin Jihar ZamfaraMulkin Farar HulaZainab AbdullahiSarakunan Gargajiya na NajeriyaMarsTarihin Kasar SinRundunonin Sojin NajeriyaHausa BakwaiMaɗigoIsah Ali Ibrahim PantamiFiqhun Gadon MusulunciUmar Ibn Al-KhattabJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaAbubakar RimiYanar gizoZuciyaNura M InuwaMuhammad Bello YaboMisauBuba GaladimaMurtala MohammedAhmadu BelloIbrahim Ahmad MaqariAbdulƙadir GilaniWikidataJa'afar Mahmud AdamKerry JonkerJerin ƙauyuka a jihar KebbiKofi AnnanKamaruMarissa Stander Van der MerweUmar NamadiHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqIbrahim ZakzakyKankanaKalabaTuranciKacici-kaciciKhalid ibn al-WalidSin1993QatarAliyu Ibn Abi ɗalibSallar Matafiyi (Qasaru)Annabawa a MusulunciHauwa'uAbdullahi Umar GandujeHusufin rana na Afrilu 8, 2024Salatul FatihKungiyar AsiriZaizayar KasaAdamƘwayar HatsiBabban Birnin Tarayya, NajeriyaJerin shugabannin ƙasar NijarJohnny CrawfordBauchi (jiha)Al’adun HausawaNgazargamu🡆 More