Larabawa

Larabawa, wasu mutane ne daga yankin Asiya a gabashin duniya.

Larabawa sun kasance jarumai ko ace sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane ne masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Larabawa suke kishin kansu kuma kowanne yana kokarin ganin ya kare kansa da 'yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya.

Larabawa
عرب
Larabawa
Addini
Musulunci, Kiristanci da religion in pre-Islamic Arabia (en) Fassara
Kabilu masu alaƙa
Semitic people (en) Fassara da peoples of the Quran (en) Fassara
Larabawa
Larabawa
tutocin ƙasashen Larabawa
Larabawa
larabawa
File:1956 Arab League summit.jpg
taron Larabawa a shekarar 1956
Larabawa
balaraben Dubai Yana tafiya
Larabawa
wannan taswirar tana nuna yawan larabawa a kasar Turkiyya
Larabawa
balarabiya zaune sanye da hijabi
Larabawa
Taswira mai nuna yankin larabawa kafin zuwan Musulunci.

Adadin Larabawa da inda suke zama a duniya:

  • Adadinsu ya kai miliyan 420-450
  • Arab league = miliyan 400
  • A Brazil = 5,000,000
  • A united state = 3,500,000
  • A Isra'el = 1,658,000
  • A venezuela = 1,600,000
  • Iran = 1,500,000
  • Turkey = 1,700,000

Tarihi

Al'ada

Addini

Garuruwa

Mutane

Hotuna

Larabawa 
Wannan taswirar Nahiyar Larabawa kenan



Manazarta

Tags:

Larabawa Adadin da inda suke zama a duniya:Larabawa TarihiLarabawa AladaLarabawa AddiniLarabawa GaruruwaLarabawa MutaneLarabawa HotunaLarabawa ManazartaLarabawaAl'adaAsiyaDuniya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

SadarwaZogaleTsakaSadiq Sani SadiqCarles PuigdemontIstanbulTarabaIsra'ilaWaƙoƙi CossackWasan kwaikwayoFiqhun Gadon MusulunciDajin shakatawa na YankariRahma MKAdam A ZangoTantabaraZamfaraMalam Lawal KalarawiBilkisuBan dariyaAsturaliyaGoogleSal (sunan)BanjulMuhammad ibn Abd al-WahhabMénière's diseaseWikibooksSudanMyersUkraniyaMeadBashir Aliyu UmarKanoTsohon CarthageKanawaUmar Abdul'aziz fadar begeJerin ƙauyuka a jihar BauchiMaganin GargajiyaKa'idojin rubutun hausaIbrahim BabangidaCiwon Daji Na BakaAzerbaijanHauwa Ali DodoKanuriSokoto (jiha)Katsina (birni)2008KaruwanciDawaJerin kasashenTunjereTarihin Waliyi dan MarinaYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948IndiyaISBNAdamawaElizabeth IIMuhammadu BuhariSanusi Lamido SanusiKhomeiniAngolaUsman Ibn AffanMala`ikuShahoMasarautar KanoAustriyaAdam Abdullahi AdamAisha TsamiyaYakubu MuhammadAikatauKoriya ta ArewaMafalsafiJerin ƙauyuka a jihar KanoMacijiManjaShu'aibu Lawal KumurciOrchestra🡆 More