Bill Gates (an haifeshi ranar 28 ga watan Oktoban, shekarar 1955), kuma ya tashi a Seattle, Gates sun kirkiro 'Microsoft' tare da abokinsa Paul Allen a shekara ta (1975), a Albuquerque, 'New Mexico'Sun zama babban kampanin komputa a duniya.
Bill Gates ya jagoranci kampanin a matsayin CEO har lokacin da ya sauka a matsayin, a watan Janairu a shekara ta (2000), sannan shugaban software architect. A karshen shekarun (1990) . An zarge shi da zamba a kasuwanci , wanda ake cewa adawar kasuwanci ce kawai. An dauke hakan a kotuna da yawa. A watan yuni a shekara ta (2006), Bill Gates ya sanar da cewa zai karkatar da rabin aikin sa a Microsoft da cikakken aikinsa zuwa Bill & Melinda Gates Foundation , wato gidauniyar su ta sirri wadda da shi da matar sa, Melinda Gates , suka kirkira a shekarar( 2000). A sannu a hankali ya mika aikin sa ga
Bill Gates | |||
---|---|---|---|
ga Afirilu, 1975 - ga Janairu, 2000 ← no value - Steve Ballmer (en) → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | William Henry Gates III | ||
Haihuwa | Seattle, 28 Oktoba 1955 (68 shekaru) | ||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||
Mazauni | Bill Gates's house (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Bill Gates Sr. | ||
Mahaifiya | Mary Maxwell Gates | ||
Abokiyar zama | Melinda Gates (en) (1 ga Janairu, 1994 - ga Augusta, 2021) | ||
Yara | |||
Ahali | Kristianne Gates (en) da Libby Gates MacPhee (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Lakeside School (en) (1968 - 1973) Harvard College (en) (1973 - 1975) no value | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | entrepreneur (en) , Furogirama, philanthropist (en) , computer scientist (en) , inventor (en) , financier (en) , bridge player (en) , investor (en) , Jarumi, marubuci da business magnate (en) | ||
Mahalarcin
| |||
Tsayi | 1.77 m | ||
Employers | Bill & Melinda Gates Foundation (en) Microsoft | ||
Kyaututtuka | gani
| ||
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) National Academy of Engineering (en) Chinese Academy of Engineering (en) | ||
IMDb | nm0309540 | ||
Ray Ozzid da Craig Mundie . Yayi murabus daga matsayin shugaban Microsoft a watan Fewarun a shekara ta ( 2014), sannan ya koma a matsayin me bada shawara don taimakawa sabon shugaban wato Satya Nadella. A watan maris a shekara ta ( 2020) , Bill Gates ya bar makamin sa a Microsoft da Berkshire Hathawadon ya maida hankali a kan ayyukan sa na taimako, wadda ya kunshi chanjin yanayi, Lapiyar duniya da ci gaba ta da kuma ilimi.
Tun a shekara ta (1987), ya kasance a cikin masu kudin duniya. daga shekara ta (1995 zuwa 2017)
Ya rike matsayin mai kudin duniya har shekaru hudu. watan octoba a shekara ta( 2017) , CEO Jeff mawallafin Amazon ya zo ya kere shi kudi wanda kimanin kudin sa suka kai dalar amrika dala biliyan ($90.6), shi kuma Bill Gates yanada( $89.9). A watan nuwamba a shekara ta (2020), Bill Gates ya mallaki kimanin kudi dala biliyan ($113.7) lokacin. A watan nuwamba a shekarar (2020), Bill Gates wadda ya koma bayan Bezos da Elon Musk wato mataki na uku na masu kudin duniya.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Bill Gates, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.