Tel Abib ko Tel Aviv birni ne a Isra'ila.
Tel Aviv (Hebrew: תֵּל אָבִיב, da Larabci: تل أَبيب) ita ce ta biyu cikin birane masu yawan al'ummah a kasar Isra'la bayan Jerusalem— kuma ita ce birni mafi yawan al'ummah daga yankin Gush Dan. Tana nan ne a yankin gabar Tekun Mediterranean dake kasar. Ita ce cibiyar hada-hadar tattalin arziki da fasahar kasar.
Tel Abib | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
| |||||
Inkiya | העיר העברית הראשונה, העיר הלבנה, עיר היונה da עיר ללא הפסקה | ||||
Suna saboda | The Old New Land (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Isra'ila | ||||
Districts of Israel (en) | Tel Aviv District (en) | ||||
Babban birnin | Tel Aviv District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 460,613 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 8,857.94 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 52 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Levantine Sea (en) | ||||
Altitude (en) | 5 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Ahuzat Bayit (en) | ||||
Ƙirƙira | 11 ga Afirilu, 1909 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Tel Aviv-Yafo (en) | Ron Huldai (en) (1998) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 61000–61999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 3 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tel-aviv.gov.il | ||||
Gwamnatin garin Tel Aviv Tel Aviv-Yafo Municipality, Wanda shugaban ta shi ne Ron Huldai, juma nan mazaunin hukumomin kasashe daban-daban dake hulda da kasar suke. Nan ne Babban birnin kasar Israela kamar yadda dokar da kasar ta yi na Jerusalem Law a shekarar 1980. Fadar shugaban kasar, hukumomin gwamnati da Kotun Koli na kasar, da kuma Majalisar kasar (Knesset) duk suna garin ne. Amma kuma Hukumomin Falasdinu suna daukan gabashin Jerusalem a matsayin babban birnin kasarsu idan suka samu yanci. Sai dai Majalisar Dinkin Duniya ba ta yarda da cewar Jerusalem ita ce Babban birnin Israela ba, duk da cewar Israilar da wasu kasashe kawayenta suna cewa babban birnin tace, kamar kasar Taiwan, Czech republic da Amurika. Amma dai Majalisar tana ganin abinda zai tabbatar wa Israila birnin shi ne idan ta sasanta tattaunawa tsakanin ta da hukumomin kasar Falasdinu. . Kasashe sun cigaba da tafiyar Ofishin Jakancinsu a birnin Tel Abib, ko a kusa da birnin Kudus, kamar a Mevaseret Zion. (see CIA Factbook Archived 2018-12-24 at the Wayback Machine). Birnin Tel Abib shi ne na 25th acikin biranen Duniya wadanda ake kallonsu a matsayin cibiyoyin hada hadar kudade. Kuma itace na uku na GDP cikin birane masu tattalin arziki sannan kuma mafi arziki akan GDP a yankin gabas ta tsakiya.
An kirkira birnin ne a shekarar 1909 kuma Yishuv (Bayahude mazaunin garin yafara samar da ita, a matsayin wani Sabon rukunin gidaje da akayi a yankin gabar kasar dake tsohuwar garin port city dake Jaffa , sannan yazama bangaren Jerusalem province na Ottoman Syria. Da farko ana kiranta da 'Ahuzat Bayit' amma saidai a shekarar data zagayo ne aka canja sunan zuwa 'Tel Aviv' wanda ke nufin "Ancient Hill of Spring". Other Jewish suburbs of Jaffa established outside Jaffa's Old City even before Tel Aviv, eventually became part of Tel Aviv, the oldest among them being Neve Tzedek (est. 1886).
Yancirani wadanda yawancinsu yahudawa ne, sune suka cika garin, Wanda hakan yasa garin yafi yawan al'ummah akan garin Jaffa, wanda yawancin al'umman nan Larabawan falasdinu ne a waccan lokacin. an hada garuruwan Tel Aviv da Jaffa suka zama daya a shekarar 1950, shekara biyu bayan nan Israila ta tattabar da yancin kanta a wannan garin. Farin Birni na Tel Aviv, an Santa sa cikin wuraren tarihin Duniya ta UNESCO a 2003, ta tattara samfarin zane zanen gine gine na duniya Wanda yahada da Bauhaus da wasu ire-iren samfarin zanen gidaje na zamani.
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan | Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tel Abib, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.