Jide Kosoko

Jide Kosoko (an haife shi a 12 ga Janairun shekarar 1954) ya kasance dan Najeriya mai shiri da tsara fina-finai.

Jide Kosoko Jide Kosoko
Jide Kosoko
Rayuwa
Cikakken suna Babajide Kosoko
Haihuwa Najeriya, 12 ga Janairu, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Henrietta Kosoko
Yara
Karatu
Makaranta Yaba College of Technology
Matakin karatu Bachelor in Business Administration (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, brand ambassador (en) Fassara, darakta da film screenwriter (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm1367313
Jide Kosoko
Jide Kosoko

Farkon rayuwa da karatu

An haife shi a Janairu 12, 1954 a Lagos daga gidan sarautar Kosoko dake a Lagos Island. Ya karanta business administration a Yaba College of Technology. Ya fara aikin shirin fim a 1964 a television production Makanjuola. Ya kuma fito a shirye-shiryen Nollywood acikin turanci da yarbanci.

Matashi Kosoko ya girma ne a Ebute Metta Kuma ya samu shahara neda Hubert Ogunde da tafiyar sa zuwa shirin fim, sanda suka hadu played a character called Alabi. Kosoko ya cigaba da shirin fim tare da Kungiyar Awada Kerikeri wanda ya kunshi Sunday Omobolanle, Lanre Hassan da Oga Bello, Kuma yana karbar baki a shirye-shiryen telebijin na, New Masquerade. In 1972, he formed his own group theatre troupe.

Jide Kosoko 
Jide Kosoko

Yana shiryawa da rubuta fina-finan sa na kansa, kamar Ogun Ahoyaya. Kosoko ya fara fitowa a lokacin da aka fara nuna shirye-shiryen a vidiyo, da shirya fim din sa n'a kansa, Asiri n la a 1992, tare da Asewo to re Mecca da Tunde Kelani's Ti Oluwa Ni'Le part 2.

Rayuwarsa

Kosoko nada aure da mata biyu; Karimat da Henrietta with children and grandchildren.

Shine mahaifin shahararrun yan'fim din nan, sune; Bidemi, Shola, Temilade, Tunji, Muyiwa, Tunde kosoko

Fina-finai

Duba kuma

  • List of Yoruba people
  • List of Nigerian actors

Manazarta

Hadin waje

Tags:

Jide Kosoko Farkon rayuwa da karatuJide Kosoko RayuwarsaJide Kosoko Fina-finaiJide Kosoko Duba kumaJide Kosoko ManazartaJide Kosoko Hadin wajeJide KosokoNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Harshen Karai-KaraiMujiyaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar AdamawaTsibirin BamudaBola IgeLissafiMaryam YahayaKajiCukuGoodluck JonathanKatsina (jiha)SokotoKamaruMusulunciJerin ƙasashen AfirkaZazzauAbujaGrand PBashir Usman TofaCaspian SeaZaben Gwamnan Jihar Adamawa 2023Jika Dauda HalliruAminu Bello MasariYammacin AsiyaOmanMuammar GaddafiBarewaMuhammadu Sanusi IBarbadosSallar Matafiyi (Qasaru)Maryam AbachaItofiyaDutseNelson MandelaKaabaSankaran NonoJami'aGumelNuhuJerin sunayen Allah a MusulunciShah Rukh KhanCristiano RonaldoTapelo TaleLisbonTarihin NajeriyaJinsiAbdul Rahman Al-SudaisLJerin ƙauyuka a jihar BornoAsiyaEmailBokang MothoanaIke EkweremaduOnitshaMasaraNomaHausa BakwaiJa'afar Mahmud AdamJavaSunayen Kasashen Afurka da Manyan Biranansu da kuma Tutocinsu TutocinsuYemenTurkmenistanItaliyaSenegalYaƙin UhuduAlobera (aloe vera)Jerin ƙauyuka a jihar SakkwatoGado a MusulunciHafsat IdrisAbdul Samad RabiuMadinah🡆 More