Jihar Lagos: jiha ce dake kudu maso yammacin Najeriya, bakin tekun Benin.
ta yi iyaka da jihar Ogun daga arewa da gabas da Benin a kudu, sai kuma jamhuriyar Benin daga yamma. Daga 1914 zuwa 1954 yankin ya kasance cikin jihar dake karkashin Gudanarwar Birtaniya a karkashin mulkin Najeriya. Kundin tsarin mulki na 1954 ya samar da Legas ta zama birnin tarayyar Najeriya. (yankin Lagos yanada fadin kasa murabba'in kilomita 70).
Lagos | |
---|---|
Wiki disambiguation page (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Lagos, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.