Onitsha birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Najeriya.
Bisa ga kimanta a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai 2017, jimilar mutane miliyon ɗaya da dubu dari uku ne ke rayuwa a wajen. Ƴan asalin Onitsha Igbo ne kuma suna jin yaren Igbo. Ana kiran mutanen Onitsha da Ndi Onicha.
Onitsha | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Anambra | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,483,000 (2021) | |||
• Yawan mutane | 40,978.17 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 36.19 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1550 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 430... | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 046 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Onitsha, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.