Fati Abubakar ta kasance yar Najeriya ce ta kuma kasan ce mai daukar hoto kuma tana ɗaukar hoto ne domin ajiyesu don tarihi.
Fati Abubakar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Maiduguri, |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Harsuna | Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | mai daukar hoto, nurse (en) , humanitarian (en) da photojournalist (en) |
An haifi Fatima Abubakar ne a jihar Borno dake gabas maso arewacin Nigeria da kuruciyar ta da girman ta duka tayi sune a garin Maiduguri, dake jihar Borno a Najeriya.
An wallafa ayukkan ta a jaridar The New York Times da ake wallafawa a amurka, CNN Afirka, BBC da Muryar Amurka .
Ta kuma kasance mai aikin tattara bayanai game da halin da Borno, ta tsinci kanta a ciki musamman ma na rikicin Boko Haram . Tana da aikin da ake kira Bits of Borno.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Fati Abubakar, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.