Al'aurar Namiji

Bura (jam'i buraye ko burina lafazi|-|buriːnà) shine Gabar saduwa na mazajen dabbobi, wadda suke amfani dashi wurin inseminate da abokan saduwar su (yawanci mata ne da hermaphrodites) lokacin Saduwa.

Dabbobi da dama na dashi, wadanda ya hada da Dabbobi masu kashin baya da Dabbobi marasa kashin baya, Amma a mazajen Dabbobi bako wanne bane keda burar, sai wadanda ke dashi, to burar ba iri daya bane ga duk dabban dake dashi.

Al'aurar NamijiBura (Al'aurar Namiji)
class of anatomical entity (en) Fassara, sex organ (en) Fassara da male reproductive system (en) Fassara
Al'aurar Namiji
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na penis (en) Fassara, subdivision of urogenital part of male perineum (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Bangare na male reproductive system (en) Fassara
Amfani Bawali, sexual intercourse (en) Fassara da masturbation (en) Fassara
Name (en) Fassara ꠛꠑꠁ
Found in taxon (en) Fassara Homo sapiens (en) Fassara
Lymphatic drainage (en) Fassara Superficial inguinal lymph nodes (en) Fassara
Arterial supply (en) Fassara dorsal artery of the penis (en) Fassara
Venous drainage (en) Fassara superficial dorsal veins of the penis (en) Fassara
Alaƙanta da scrotum (en) Fassara
Sexually homologous with (en) Fassara human clitoris (en) Fassara
Term in higher taxon (en) Fassara penis (en) Fassara
Al'aurar Namiji
Al'aurar Namiji

Kalmar bura na nufin bangaren jiki dake fitar da ko sanya wani abu zuwa jiki, amma baga duka dabbobi bane ke da hakan. A yawancin halittu na dabbobi Waɗanda keda gaɓar da za'a iya ayyanawa a matsayin bura, saidai bata da wani muhimmin aiki ko amfani illa kawai shigarwa ko sanya wani abu cikin jiki, ko kuma karanci sanya maniyyi a jikin mace, amma a placental mammals burar ita ce ke bangaren gaɓan karshe na urethra, wacce ke fitar da fitsari lokacin bawali da maniyyi lokacin saduwa.

Manazarta

Tags:

DabbobiMaza

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Isra'ilaCiwon Daji na Kai da WuyaSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeHusufin rana na Afrilu 8, 2024Khalid Al AmeriFalasdinuZomoMuhammad YusufDaidatacciyar HausaDageNahiyaCNNYaran AnnabiISBNDubai (birni)Maryam MalikaKisan ƙare dangi na RwandanMasarautar MongolSheikh Ibrahim KhaleelJimlaAnge KagameMangoliyaKa'idojin rubutun hausaRabi'u DausheBauchi (jiha)Carles PuigdemontSadiya GyaleYadda ake shuka dankalin turawa a cikin kwantenaMamman ShataLarabawaZainab SambisaJude BellinghamTauhidiDauramaZainab BoothHarshen HausaTarihin falasdinawaYobeAbdul Samad RabiuAisha Sani MaikudiGabas ta TsakiyaJamila NaguduJinin HaidaMansura IsahNuhu RibaduGarba GashuwaBenjamin NetanyahuTarabaTarihin AmurkaZogaleIbrahim ZakzakyRahma MKKirdiUsman Musa ShugabaTogoMaryam YahayaLarabciBello TurjiIzalaPotiskumAmal UmarAbba el mustaphaAttahiru BafarawaZimbabweKadaBilkisuMohammed Badaru AbubakarMazoJamusAbincin HausawaYaƙin KarbalaBabbar Ganuwar Ƙasar SinAisha Tsamiya🡆 More