Bawali shine fitar da fitsari daga mafitarsa yabi ta cikin urethra sannan ya fita zuwa wajen jiki.
Ita ce urinary system na yanayin excretion (fitar ruwa daga jiki). A likitan ce ana kiran su da micturition, voiding, uresis, ko, emiction.
Bawali | |
---|---|
biological process (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | excretion (en) da renal system process (en) |
Uses (en) | urethra (en) |
Ga ƴan'adam lafiyayyu (da yawan cin dabbobi) yin bawali ganin dama ne, Ga jarirai, da wasu daga cikin tsofaffi, da kuma masu matsalolin neurologi, bawali agun su na faruwa ne kai tsaye. Kuma ga balagaggen mutum ya kanyi fitsari sau bakwai a rana.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Bawali, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.