2019 Zaben Gwamnan Jihar Bauchi

An gudanar da zaɓen gwamnan Bauchi 2019 a ranar 9 ga Maris, 2019 kuma aka kammala ranar 25 ga Maris 2019.

Gwamna mai ci Abubakar Muhammad ya sha kaye a hannun jam'iyyar PDP Bala Muhammed a zaɓen gwamnan jihar Bauch na 2019. Mista Bala Mohammed, tsohon ministan babban birnin tarayya, ya samu kuri’u 515,113 inda ya kayar da gwamna mai ci Abubakar Muhammad wanda ya samu kuri’u 500,625.

Infotaula d'esdeveniment2019 zaben gwamnan jihar Bauchi
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Bauchi

Sakamako

An yi wa mutane 2,462,803 rajista a jihar. Yayin da jimillar masu jefa ƙuri'a 1,143,019 aka amince da su. An kididdige adadin 1,111,406 a matsayin sahihiyar kuri'u yayin da aka soke kuri'u 22,566. Bala Muhammad ya samu nasarar lashe zaɓen ne a karkashin Muhamaad Kyari da kuri'u 515,113 akan gwamna mai ci Muhammad Abubakar wanda ya samu kuri'u 500,625. Alkaluma sun nuna cewa Bala ne ya fara kayar da gwamnati mai ci tun bayan dawowar dimokradiyya a 1999. Nan take abokin hamayyar Muhammad Abubakar da ya sha kaye ya karɓi shan kaye tare da taya Bala murna tare da yi masa fatan Alheri.

Dubawa

An bayyana cewa kusan jam’iyyu 32 da Ƴan takararsu 20 ne suka hada kai da jam’iyyar Peoples Democratic Party kuma Bala Muhammad ya samu goyon bayan tsige Gwamna mai ci Muhammad Abubakar. Wadannan jam’iyyun sun haɗa da da sauransu; United Progressive Party (UPP), Green Party of Nigeria (GPN), Change advocacy Party (CPP), All Peoples Movement (APM), All Blending Party (ABP), People's Democratic Party (PDP), Action Joint Alliance (AJA), Advance Peoples Democratic Alliance (APDA), Grassroots Development Party of Nigeria (GDPN) da Accord Party (AC).

'Yan takara

Ga wasu daga cikin manyan ƴan takara bisa ga jam’iyyunsu.

s/n Suna Jam'iyya matsayi
1. Abubakar Muhammad APC Gwamna
2. Bala Muhammad PDP Gwamna
3. Mohammed Ali Pate PRP Gwamna
4. Ambasada Shu'aibu Ahmed Adamu NNPP Gwamna

Manazarta

Tags:

2019 Zaben Gwamnan Jihar Bauchi Sakamako2019 Zaben Gwamnan Jihar Bauchi Dubawa2019 Zaben Gwamnan Jihar Bauchi Manazarta2019 Zaben Gwamnan Jihar Bauchi

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Angelique TaaiHudubar BankwanaUsman Dan FodiyoNomaTarihiƘafurTutsiBob MarleyEnioluwa AdeoluwaMaradiChileMusulunci a NajeriyaSAfirkaZainab BoothBuzayeBudurciUmaru Musa Yar'aduaCutar zazzaɓin cizon sauroTukurwaCutar AsthmaJigawaJuyin Juya Halin MusulunciIke DioguFasfo na NajeriyaZamfaraAbd al-Rahman ɗan AwfMaryamu, mahaifiyar YesuAhmad Mai DeribePharaohJosh AkognonAdamu AdamuJerin ƙauyuka a jihar BauchiBornoTuwon masaraGumelKaabaTarihin HausawaBenin City (Birnin Benin)MalamiHajaraGidaSallar Matafiyi (Qasaru)Jima'in jinsiSalim SmartKamaruIbrahim BabangidaJerin Sarakunan Musulmin NajeriyaKarin maganaAbiyaGrand PLabarin Dujjal Annabi Isa (A.S) 3Abubakar Tafawa BalewaOlusegun ObasanjoKiran SallahHafsat IdrisAl'adaKarakasSarkin ZazzauKadaKhalid ibn al-WalidSiyasaFalasdinuWakilin sunaJerin Gwamnonin Jahar SokotoAhmad S NuhuIbadanHawan jiniMaganin GargajiyaSaudi ArebiyaIbrahim🡆 More