Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya

Jihar Oyo, jiha ce, dake a ƙasar Najeriya.Tana da yawan fili kimanin kilomita arba’in 28,454 da yawan jama’a, 5,580,894 (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006).

Babban birnin tarayyar.jahar ita ce Ibadan. Abiola Ajimobi shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan,shi ne Moses Alake Adeyemo. Dattijai ,a jihar sune: Abdulfatai Buhari, Rilwan Akanbi da Monsurat Sunmonu.

Jiha Oyo: Jiha ce a NajeriyaOyo
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya

Wuri
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya
 8°N 4°E / 8°N 4°E / 8; 4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Ibadan
Yawan mutane
Faɗi 7,010,864 (2016)
• Yawan mutane 246.39 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 28,454 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Yammacin Najeriya
Ƙirƙira 3 ga Faburairu, 1976
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Majalisar zartarwa ta jihar Oyo
Gangar majalisa Oyo State House of Assembly (en) Fassara
• Gwamnan jahar oyo Oluwaseyi Makinde (29 Mayu 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 200001
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-OY
Wasu abun

Yanar gizo oyostate.gov.ng
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya
Sakateriyar Oyo
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya
jihar oyo
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya
mutanen Oyo a kasuwa
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya
daya daga cikin manyan makarantu na jihar oyo
Jiha Oyo: Jiha ce a Najeriya
makarantun oyo

Iyaka

Jihar Oyo tana da iyaka da.misalin jihhohi uku, su ne: jihar Kwara, jihar Ogun, jihar Osun (kuma da ƙasar Benin.

Kananan Hukumomi

Jihar Oyo nada adadin Kananan hukumomi guda talatin da uku (33). Sune:

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

Tags:

Abdulfatai BuhariAbiola AjimobiIbadanMonsurat SunmonuNajeriyaRilwan Akanbi

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Rasheed LadojaDenmarkJane ChimaliroGwarzoƘofofin ƙasar HausaMaririEritreaBabban shafiBarkwanciYankin DiffaJuyin Mulki a Najeriya, 1966WikimaniaKhadija MainumfashiKasuwanciIbrahim ZakzakyAishwarya RaiBauchi (jiha)Sai'du Ahmed AlkaliGudawaKano (birni)Lagos (jiha)Umaru Musa Yar'aduaWilliams UchembaTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaJinsiZainab SambisaLokaciCaroline MtukuleRahama SadauIlimin TaurariFalasdinuKanjamauHaruna KawaguchiZabarmawaPatrice LumumbaDawaHausaKaruwanci a NajeriyaJoe BidenShehu Musa Yar'AduaNafisat AbdullahiIbrahim BabangidaShari'aKanadaKaduna (jiha)Adam A ZangoBidiyoKambodiyaIkaraHujra Shah MuqeemNepalJegareJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KatsinaAddiniMaganin GargajiyaN'Golo KantéRabilu MusaSaidu DansadauZimbabweFezbukGirka (ƙasa)Sallar Matafiyi (Qasaru)Roger Kwami ZingaHamisu BreakerAbdullahi Umar GandujeRukunnan MusulunciShinkafaZazzauHaƙƙin Kare KaiAshiru Nagoma🡆 More