Tokyo (lafazi : /tokiyo/) ko Tokiyo birni ne, da ke a ƙasar Japan.
Shi ne babban birnin kasar Japan. Tokyo yana da yawan jama'a 38,305,000 bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Tokyo kafin karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Tokyo Yuriko Koike ne.
Tokyo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Tokyo Metropolitan Song (en) (1947) | ||||
| |||||
Official symbol (en) | Ginkgo biloba (en) , Prunus ×yedoensis (en) da Black-headed Gull (en) | ||||
Suna saboda | babban birni da Gabas | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Japan | ||||
Babban birnin | Japan (1947–) | ||||
Babban birni | Shinjuku (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 14,264,798 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 6,501.58 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Minami-Kantō (en) da Greater Tokyo Area (en) | ||||
Yawan fili | 2,194.05 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tokyo Bay (en) , Sumida River (en) , Arakawa River (en) da Edo River (en) | ||||
Altitude (en) | 6 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Kumotori (en) (2,017.1 m) | ||||
Sun raba iyaka da | | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Tokyo Prefecture (en) da Tokyo City (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 Satumba 1868 | ||||
Muhimman sha'ani | February 26 Incident (en) (1936) Bombing of Tokyo (en) (1944) 1964 Summer Olympics (en) (1964) 2020 Summer Olympics (en) (2020) | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Tokyo Metropolitan Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Tokyo Metropolitan Assembly (en) | ||||
• Governor of Tokyo (en) | Yuriko Koike (en) (2 ga Augusta, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | JP-13 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | metro.tokyo.lg.jp | ||||
TikTok: tokyodouga_official |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tokyo, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.