Babura: Karamar hukuma ce a Najeriya

Babura ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Jigawa, Arewa maso yammacin Najeriya.

Babura ta kasance garinsu marigayi Alƙalin alƙalai justice Ɗahiru Mustafa da kuma marigayi Malam Lawan Saleh Dache Babura. Tana ɗaya daga cikin biranen jihar Jigawa sannan ta yi boda da Ɗambatta daga ɓangaren kudu. Garin Babura yanada tarihi sosai musamman bangaren sarauta. Sarki babura wanda ake yiwa lakabi da Mai cirimbi shine wanda ya kafa garin babura. Sarki ne mai Cikakken iko wanda yayi Gwagwarmaya da yake-yake da dama ciki har da bada kariya ga garin Kano zamanin da ake yaki tsakanin garin Kano da Damagaran din Nijar. Sarki Mai cirimbi yana da komai na sarauta kamar tambari fada da sauransu wukar yanka ce kadai yaqi karba saboda wasu dalilansa. Yanzu haka tsatson sarki Mai cirimbi sune suke sarautar Sarkin Gabas a garin Babura wanda yake matsayin babban dagachi.

Babura: Karamar hukuma ce a NajeriyaBabura

Wuri
 12°38′00″N 8°58′00″E / 12.6333°N 8.9667°E / 12.6333; 8.9667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Jigawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 992 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Babura: Karamar hukuma ce a Najeriya
babban masallaci a dutse


babura ɗaya ce daga cikin ƙananan hukumomi guda 27 a jihar Jigawa.

Manazarta

Tags:

JigawaKananan Hukumomin NijeriyaKanoLawan Saleh Dache BaburaNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MuhammadBukukuwan hausawa da rabe-rabensuJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoFulaniKos BekkerSautiAisha Sani MaikudiAbubakar MalamiMutanen NgizimRahma MKAhmadu BelloMakkahRFI HausaLarabaJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaMa'anar AureLandanAfirka ta YammaJa'afar Mahmud AdamKayan kidaCiwon nonoDuniyaAhmad S NuhuGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiMignon du PreezAdamMikiyaImaniNevadaTekun AtalantaPieter PrinslooDaular SokotoAa rufaiJahar TarabaAliko DangoteMiguel FerrãoTony ElumeluMaƙeraRabi'u RikadawaMaganin shara a ruwaMaɗigoTalibanKebbiSani Umar Rijiyar LemoMasarautar AdamawaJam'iIbrahim GaidamOsama bin LadenHarshen HinduAllahShabnim IsmailLagos (jiha)Maryam AbachaAjamiMaryam MalikaAskiAhmad Mai DeribeNuhu PolomaRakiya MusaMafarkiYanar gizoYusuf (surah)Jerin Sarakunan KanoJerin Gwamnonin Jahar SokotoAfirkaMasabata Klaasn5exnAmina UbaBakan gizoNomaMuhammad gibrimaZogaleWasan tauriSani Sabulu🡆 More