Rfi Hausa

RFI Hausa Gidan rediyo ne, mallakin ƙasar Faransa wadda take yada labaranta a harshen Hausa a duk fadin duniya.

Gidan rediyon na daga cikin sashin babban tashar rediyo ne na Rediyo Faransa wanda aka fi sani da turanci da Radio France International (RFI), kuma tanada wasu bangarori na harsunan duniya daban-daban.

Rfi HausaRFI Hausa

Harshen Afrika na farko a kan babban radioyon duniya

Rfi radiyo na farko a ƙasashen Afrika renon Faransa, sun kara fadada shirye shiryensu ga masu sauraro, tare da bunkasa manufofinsu a nahiyar.

Daga ranar litanin 21 ga watan Mayu shekara ta 2007 kai tsaye daga dakin shirya labarunsu da ke da cibiya a Muryar Nijeriya Lagos, Rfi na watsa shirye shiryensu a cikin harshen Hausa na tsawon awowi 2 a kowacce rana.

A kowacce safiya akwai shirye shirye guda biyu Daga karfe 6h TU zuwa 6h 30 TU, wato kafe 7h agogon Nijeriya, Nijer, Kamaru, da Chadi.

Da kuma karfe 7h TU zuwa 7h30 TU, wato karfe 8h zuwa 8h zuwa 8h30 a gogon Najeriya, Nijer, Kamaru da Chadi.

Tare da shirin awa guda a kowanne yammaci, da misalin karfe 4h zuwa 5h TU wato karfe 5h zuwa 6h agogon Najeriya, Nijer Kamaru da Chadi.

Nahiya Afrika dai na kunshe da kimanin mutane Miliyo 80 da ke magana a cikin harshen Hausa, wadanda Rfi keda burin gabatar masu da shirye shiryensu, tare da nuna kwarewarsu wajen bada labaran da suka shafi duniya da kuma na nahiyar Afrika.

A Nijer za a iya kama mu ne kan mita 96.2 zangon FM a biranen: Niamey – Maradi – Zinder – Tahoua.

A sauran sassan duniya kuma za a iya kama mu a kan mita 19 da 41 gajeren zango.

Manazarta

Tags:

FaransaHarshen Hausa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Maryam Bukar HassanSheikh Ahmad BashirKazaSarauniya AminaSokoto (birni)MagaryaUnelle SnymanOdumejeMaryam Abdullahi BalaRubutaccen adabiCross RiverAnnabawa a MusulunciAdolf HitlerSaƙagoKagaraJide KosokoMichael Ade-OjoBarau I JibrinArewa (Najeriya)Ebrahim RaisiJemageRuwa mai gishiriAsibitin MurtalaJerin shugabannin ƙasar NijarCoca-colaSana'o'in Hausawa na gargajiyaBilkisuSinWhatsAppSinanciCiwon Daji na Kai da WuyaSalma ParallueloAmina UbaSaratu GidadoFalasdinuZirin GazaSaudi ArebiyaMaleshiyaMaryam Jibrin GidadoJerin jihohi a NijeriyaZuciyaOffa Specialist HospitalRabi'u DausheNahiyaKanayo O. KanayoAtiku AbubakarKelly MadsenFaransaKarin maganaHausa BakwaiMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoSautiSanskritMansura IsahJiminaAyabaƘofar MarusaIbrahim Ahmad MaqariNew York (birni)Kola AbiolaTarihin Kasar SinZinariKwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Anambra, ObosiJamila HarunaJerin Sunayen Gwanonin Jihar BauchiAliko DangoteBukayo SakaBurkina FasoRundunonin Sojin NajeriyaHafsat AbdulwaheedKimbaTsibirin BamudaAhmad Ali nuhu🡆 More