Yashi kuma ana kiranta da ƙasa wata aba ce ta tsababe dake dauke da kananun duwatsu da ƴa'ƴan ma'adinai da suke a rarrabe.
Ana bata ma'ana ne da irin girman da take dashi, yafi gravel silbi amma bai kai silti ba. Ƙasa kuma na iya daukan ma'anar yanayin ƙasa; misali, ƙasar dake dauke da fiye da kashi 85 na kananun ababen dake da girman yashi ta shi.
Yashi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | granular material (en) , natural building material (en) , clastic sediment (en) da dry bulk cargo (en) |
Facet of (en) | road (en) |
Kyauta ta samu | Rock of the Year (en) |
Karatun ta | sedimentology (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Yashi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.