Sahara

Sahara wani irin yanki ne a cikin Duniya wacce take kasa ce zalla.

Sahara ta kasance ƙasa ce mai tarin yawa da kuma faɗi. Mafi akasari zaka sami sahara babu bishiyoyi ko duwatsu. Lallai ikon Allah da yawa yake. Irin bishiyoyin da suke fita a sahara sune qayoyi wato kamar misalin aduwa da magarya. Ana samun ruwan sama mafi karanci a yankin sahara wannan shine dalilin da yasa bishiyoyi da ciyawu basa fita. Sannan akwai wata irin guguwa da take tasowa daga yankin sahara wanda take dibar yashi sai kaga ta tarashi a waje guda.

SaharaSahara
desert (en) Fassara
Sahara
Bayanai
Suna a harshen gida الصحراء الكُبرى
Nahiya Afirka
Wuri mafi tsayi Emi Koussi (en) Fassara
Wuri mafi ƙasa Qattara Depression (en) Fassara
Köppen climate classification (en) Fassara hot desert climate (en) Fassara
Wuri
 23°05′N 12°37′E / 23.08°N 12.61°E / 23.08; 12.61
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
sahara
wannan hoton sahara kenan

Tags:

DuniyaGuguwa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Maryam BoothYaƙin basasar NajeriyaDilaBakari MwamnyetoTarihiZirin GazaAminu Waziri TambuwalShirka A (Musulunci)Sallar NafilaEden BekeleIlimiYanet SeyoumUmaru Musa Yar'aduaMikiyaSarauniya AminaRamadanBidiyoAdabin HausaTarihin DauraYusuf (surah)JakiRabi'a ta BasraMatiyuTajikistanKalmaAuyoFati WashaAikin HajjiSarkin ZazzauGini IkwatoriyaNejaTarihin Ƙasar IndiyaAnnabi IshaqMansa MusaTuraiAbdulwahab AbdullahMasoroJerin gidajen rediyo a NajeriyaTauraron dan adamMaceAbdullahi Umar GandujeNew York (jiha)Abdullah ɗan RawahahCiwon Daji Na BakaYakin HunaynZamfaraFaggeAminu Ibrahim DaurawaHaboTafsir Ibn KathirMaitatsineAlwalaBakary N'DiayeAli Modu SheriffJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023SoyayyaHalima AteteKatsina (jiha)Isra'ilaMuhammad Bello YaboIbn Hajar al-AsqalaniMala`ikuSulluɓawaJahar TarabaIbn Qayyim al-JawziyyaItofiyaHauwa Ali DodoDamisaAnnabawaAbdullahi Azzam BrigadesIbrahimNuhuAisha TsamiyaTasheShuwakaArewacin Najeriya🡆 More