Ebira (ana kiranta da / eh 'be ra / ) yare ne ta Nijar-Congo.
Kusan mutane miliyan daya ne ke magana da shi a jihar Kogi, Arewa ta tsakiyar Najeriya . Harshen Nupoid ne yafi bambanta.
Yaren Ebira | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | igb |
Glottolog | ebir1243 |
Ebira /eh 'be ra/ | |
---|---|
Asali a | Nigeria |
Yanki | Kogi state, Nassarawa state, Edo state |
Ƙabila | Ebira |
'Yan asalin magana | (1 million cited 1989) |
Nnijer–Kongo
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | igb |
Glottolog | ebir1243 |
Iri na Ebira sune:
Blench (2019) ya lissafa Okene, Etuno (Tụnọ), da Koto.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Yaren Ebira, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.