Boko Haram

Boko Haram.

Ƙungiya ce ta 'yan jihadi dake da cibiyarta a Arewa maso gabashin Najeriya. Suna adawa ne da dokokin da ba na Allah ba da kuma kimiyyar Zamani. A shekara ta 2002 wani mutum da ake kira da Muhammad Yusuf ya ƙirƙiri ƙungiyar kuma suke son tabbatar da Shari'ar Musulunci a Najeriya. Hakazalika, ƙungiyar Boko Haram ta yi ƙaurin suna kan kaiwa kiristoci da ma’aikatar gwamnati hare-hare da dasa bama-bamai a coci-coci da Masallatai.

Boko HaramBoko Haram
Boko Haram
Bayanai
Iri irregular military (en) Fassara da terrorist organization (en) Fassara
Ƙasa Najeriya, Kameru, Cadi, Mali da Nijar
Ideology (en) Fassara Islamic terrorism (en) Fassara
Mulki
Shugaba Abubakar Shekau da Muhammad Yusuf
Mamallaki Daular Musulunci ta Iraƙi
Tarihi
Ƙirƙira 2002
Wanda ya samar
Boko Haram
Boko Haram
Boko Haram
gawar wani mayakin boko haram

.

A Najeriya

Boko Haram 
Sojojin Najeriya a dajin Sambisa maboyar mayakan Boko Haram yayin fafatawa

Tun daga shekarar 2009 hukumomi a Najeriya suke yaƙi da ƙungiyar ta Boko Haram wadda tayi sanadin mutuwar dubbannin mutane tare da lalata dukiya ta miliyoyin nairori.

Rundunar sojin Najeriya dai ta sha cewa tana yin iya bakin ƙoƙarinta don shawo kan matsalolin tsaro a jihohin arewa maso gabas da ke cikin arewacin ƙasar wanda rikicin Boko Haram ya ɗaiɗaita, amma har yanzu Boko Haram,na da tasiri.

Rikicin wanda aka faro a jihar Borno dake arewa maso gabas ya fantsama zuwa makwabtan ƙasashe kamar su Nijar da Chadi da kuma Kamaru. Gwamnatin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da rundunar sojin ƙasar sun sha yin iƙirarin karya lagon Boko Haram,sai dai har yanzu mayakan ƙungiyar na ci gaba da zamewa ƙasashen yankin Tafkin Chadi barazana.

A kamaru

Matan Chibok

Boko Haram 
Michelle Obama Ta daga takardar nuna tausayi ga yan matan chibok
Boko Haram 
motocin yaqin yan kungiyar boko haram wanda sojojin camaru suka lalata

.

Boko Haram 
zanga zanga lumana kenan da dandazon mutane keyi domin ganin an ƙwato ko dawo da chibok girls wanda boko haram suka sace

.

A watan afrilun shekarar dubu biyu da goma sha huɗu, 2014, Boko Haram ta sace 'yan mata 276 'yan makaranta daga Chibok. wanda Sheƙau ya sanar cewa zai saida su a matsayin bayi, Matan tsohuwar shugaban ƙasar Amurka ta tausaya musu a kan alamarin tayi rubutu kamar haka ajikin takardar "#BringBackGoodluck2015" ma'ana adawo mana da yaran mu .

Manazarta

Tags:

Boko Haram A NajeriyaBoko Haram A kamaruBoko Haram Matan ChibokBoko Haram ManazartaBoko HaramAllahAnnabiArewa (Najeriya)HausaMuhammadMuhammad YusufMusulunciNajeriyaSunnah

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Malam MadoriIranKasuwanciUmar Ibn Al-KhattabLuka ModrićJerin ƙauyuka a jihar KanoHadisiUmaru Musa Yar'aduaGrand PAppleSa'adu ZungurBenin City (Birnin Benin)Hassan Usman KatsinaLaberiyaChack'n PopMuhammad gibrimaKanadaJikokin AnnabiKhalid ibn al-WalidMasarautar KebbiJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Rabi'u DausheKwara (jiha)Salman KhanCarles PuigdemontSalihu Sagir TakaiNijar (ƙasa)Viinay SarikondaTana AdelanaBBC HausaIsah Ali Ibrahim PantamiKiran SallahJerin shugabannin ƙasar NijeriyaMaleshiyaDabi'aAbincin HausawaAliyu AkiluJerin shugabannin ƙasar NijarJerin kasashenSaliyoKhadija MainumfashiƘananan hukumomin NajeriyaMasarautar KanoMansura IsahStephen FlemingEmmanuel AmunikeAbu Sufyan ibn HarbKanayo O. KanayoIbn TaymiyyahHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqZubar da cikiSankaran NonoJam'iRahama hassanDilaFalasdinuRashaSao Tome da PrinsipeWahabiyanciReal Madrid CFUsman Bala ZangoAlhaji Muhammad SadaKanunfariFulaniMansa MusaAbiyaJerin ƙauyuka a jihar JigawaAdabin HausaJa'afar Mahmud AdamFuruciLebanonLokojaYaƙin BadarKalaba🡆 More