Sarƙar Wuya

Sarkar wuya

Sarƙar Wuya
Sarƙar Wuya
sarka me alamar ya (y)
Sarƙar Wuya

Sarka dai abu ce ta ado da mata kanyi kwalliya da ita musamman a wutan su duk da akwai mazan da suke amfani da ita, to amman asalin sarka matane ke amfani da ita domin ado da kwalliya.

Ire-iren sarka

1. Sarkar gwal 2. Sarkar azurfa 3. Sarkar karfe Da dai sauran su.

Sannan akwai sarka shuka wacce ake dafa gata asha rusa kalanta korene shar

Sarƙar Wuya 
sarka atukunya
Sarƙar Wuya 
Shukan sarka tayi fure
Sarƙar Wuya 

takenyi shuro kamar buzun maraya sannan tana fitar da ya'yanta ta sama kamar gero sunayi kamar shukan (coco) ganyenda ake banbita na shayi,sannan

idan aka dafashi launin shi yakan fita yabada kalan launinshi. .

Sarƙar Wuya 
ana dafa ganyen sarka

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ruwa mai gishiriZamfaraYanar Gizo na DuniyaHarshe (gaɓa)Bilal Ibn RabahaDayo AmusaUmmi RahabTuranciPaparoma ThiawShugabanciArmeniyaSaudi ArebiyaYewande OmotosoMuhammad Al-BukhariMusbahuGhanaMacijiAzamcin tsaftar muhalliDance (Rawa)Kungiyar Dimokuradiyya ta Mata ta SomaliaSojaSoyayyaMuhammadu BasharLarabciAbu Ubaidah ibn al-JarrahMurja BabaMax AirAhmad Mai DeribeJerin SahabbaiAzumi A Lokacin RamadanNapoleonSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeSahabban AnnabiHalima AhmedDauda LawalBose SamuelTarihin NajeriyaKanuriGrand PNew York (birni)Rabi'u DausheJerin Sunayen Gwanonin Jihar kebbiRukunnan MusulunciJerin jihohi a NijeriyaAljeriyaAbubakar ImamAlhaji Muhammad Adamu DankaboMuhammadMuhammad Bello YaboAli Ben SalemHabaiciMoroccoDabinoTikTokBindigaAmmar ibn YasirHarshen kuramen NamibiyaWikisourceAbdul Hamid DbeibehPape Mar BoyeCecilia Payne-GaposchkinShwikarAsiyaTarihin rikicin Boko HaramDaidatacciyar HausaFalalar Azumi Da HukuncinsaEritreaAhmad GumiJamhuriyar dimokuradiyya Kwango🡆 More