Saka dai sana'a ce ta hannu data samo asali tun a karnin baya, saka sana'a ce ta gargajiya da aka dade anayin ta inda ake sarrafa auduga a hada kaya da wasu abubuwan bukata.
Saka dai sana'a ce da har yanzun anayin ta duk da an sami cigaba na kere-keren kaya na zamani amman har yanzun kayan da aka saka su da hannu sune mafi daraja wajen tsada.
| |
Iri | textile process (en) textile art (en) Sana'a handicraft (en) |
---|---|
Bangare na | clothmaking (en) |
Hanyar isar da saƙo | |
Cultural heritage (en) | |
Da dai sauran su
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Saƙa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.