Sir Muhammad Iqbal (furucci|ˈɪkbɑːl; da larabci|محمدإقبل yarayu daga shekara ta 1877 zuwa shekara ta 21 April 1938), anfi saninsa ako'ina da Allama Iqbal, yakasance poet ne, philosopher kuma dan'siyasa, malamin jami'a, barrister kuma scholar ne.
a zamanin sa a garin sa British Indiya, ana ganin shi ya janyo samun Pakistan Movement. Ana kiransa da "Spiritual Father na kasar Pakistan."Ana martaba shi na daya daga cikin mafi daukakan mutane a fannin Urdu literature, tare da yin ayyukan rubuce-rubuce acikin Urdu da Persiya.
Muhammad Iqbal | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sialkot (en) , 9 Nuwamba, 1877 |
ƙasa | British Raj (en) Pakistan |
Mazauni | Lahore Sialkot (en) |
Mutuwa | Lahore, 21 ga Afirilu, 1938 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Sheikh Noor Muhammad |
Mahaifiya | Imam Bibi |
Abokiyar zama | Karim Bibi (en) Mukhtar Begum (en) Sardar Begum (en) |
Yara | |
Karatu | |
Makaranta | Oriental College (en) Heidelberg University (en) Murray College (en) (5 Mayu 1893 - 1895) : faculty of arts (en) Government College University (en) (1895 - 1897) Bachelor of Arts (en) Government College University (en) (1897 - 1899) Master of Arts (en) Trinity College (en) (6 Nuwamba, 1905 - 1 ga Yuli, 1908) Bachelor of Arts (en) University of Cambridge (en) (6 Nuwamba, 1905 - 13 ga Yuni, 1907) Bachelor of Arts (en) Ludwig Maximilian University of Munich (en) (4 Nuwamba, 1907 - 20 ga Yuli, 1907) Doctor of Philosophy (en) |
Harsuna | Urdu Farisawa Jamusanci Larabci Urdu Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai falsafa, marubuci, maiwaƙe, Marubiyar yara, ɗan siyasa da Lauya |
Muhimman ayyuka | Ilm Al-Iqtisad (en) The Development of Metaphysics in Persia (en) The Reconstruction of Religious Thought in Islam (en) The Secrets of the Self (en) The Mysteries of Selflessness (en) Message from the East (en) The Call of the Marching Bell (en) Persian Psalms (en) Javid Nama (en) Gabriel's Wing (en) The Rod of Moses (en) What should then be done O people of the East (en) Gift from Hijaz (en) |
Kyaututtuka | |
Wanda ya ja hankalinsa | Leo Tolstoy, Johann Wolfgang von Goethe, Georg Wilhelm Friedrich Hegel (en) , Friedrich Nietzsche, Aristotle, Thomas Walker Arnold (en) , Henri Bergson (en) , Muhammad, Rumi, Ahmad Sirhindi (en) , Syed Abul Ala Maududi (en) da Bayazid Bastami (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
allamaiqbal.com | |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Muhammad Iqbal, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.