Kwado wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu.
Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwado iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da dafi sosai. Cin kwado al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu dauki Najeriya a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwado kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu Hausawa ne kuma musulmi duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na [[musulunci]]. Amma a Kudancin Najeriya nama ne mai tsafta da dafi domin al'adarsu ta tafi a kan hakan.
Kwaɗo | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Subkingdom | Eumetazoa (en) |
Phylum | Chordata |
Class | Amphibia (en) |
Superorder | Salientia (en) |
order (en) | Anura Fischer von Waldheim, 1813 |
Geographic distribution | |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kwaɗo, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.