Ƴan-sha-biyu, ko Shi'a goma sha biyu (Larabci: اثنا عشرية شيعة) Musulmai Shia ne da suka yi amannar cewa Allah ya ntada jagorori goma sha biyu bayan Annabi Muhammad .
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Waɗannan su ne:
Ƴan Sha Biyu | |
---|---|
Classification | |
Branches | Akhbari (en) Usuli (en) |
Kimanin kashi 85% na Musulman Shi’a ƴan-sha-biyu ne. Yawancin su ana iya samun su a Iran (90%), Iraq (65%), Azerbaijan (85%), Lebanon (35%), Kuwait (35%), Saudi Arabia (10-15%), da Bahrain (80%). Akwai manyan 'yan tsiraru a Pakistan (20%) da Afghanistan (18%).
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ƴan Sha Biyu, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.