Sadique Abubakar

Air Marshal Sadique Abubakar (an haife shi a ranar 8 ga watan Afrilu, shekara ta 1960) shi ne babban hafsan hafsoshin sojojin sama na Najeriya (NAF).

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada shi a matsayin Shugaban hafsan sojojin sama a ranar 13 ga watan Yulin, na shekara ta 2015.

Sadique Abubakar Sadique Abubakar
Chief of the Air Staff (en) Fassara

13 ga Yuli, 2015 - 26 ga Janairu, 2021
Rayuwa
Haihuwa Azare, 8 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Sana'a

Fage da Ilimi

Sadique Abubakar an haife shi a Tamar 8 ga watan Afrilu shekara ta 1960 a Azare, dake jahar Bauchi State. kuma yayi makarantar firamare dinshi a nan Bauchi daga 1967 zuwa 1973, sannan yayi makarantar sakandare a nan Government Secondary School, dake Bauchi. Abubakar san nan yashiga Nigerian Air Force a matsyin memba na najeriya Military Trainin dinshi a (CMTC 5) a watan Nuwamba 1979.

Abubakar yana da difloma a cikin Gudanar da Jama'a da kuma digiri na farko na Kimiyya (aji na biyu na sama) a kimiyyar siyasa. Ya kuma yi Digirin sana biyu a fannin ilimin dabaru daga Jami’ar Ibadan . Abubakar yana da Helikofta na lasisin kasuwanci (CPL) Helikofta tare da Kayan aiki kuma ya tashi jimillar nau'ikan jirgin sama 7: Bulldog, Piper Warrior, Enstrom, Bell 206, BO-105, Mi-35P da Mi- 17.

Ayyuka

Sauran Nade-naden da Abubakar ya yi a baya sun hada da shugaban tsare-tsare da tantancewa, hedikwatar NAF, shugaban sadarwa da tsaro, kwamandan rundunar NAF. Ya yi aiki a matsayin Shugaban Gudanarwar, Hedikwatan NAF kafin nadin nasa a matsayin shugaban sojojin Sama.

Manazarta

Tags:

Muhammadu Buhari

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Aishwarya RaiYusuf Baban CineduDilaBichiMansa MusaAtiku AbubakarFaransaJakiBayajiddaBoukari Laouali ChaibouBasirSinWakilin sunaDuniyaAttahiru BafarawaTaliyaZulu AdigweBabban Birnin Tarayya, NajeriyaZaben Gwamnan Jihar Kano 2023Zubar da cikiJude BellinghamYankin MaradiJerin ƙauyuka a Jihar GombeMazoYahudawaKomfutaMaganin gargajiyaBOC MadakiMaryam MalikaMurtala MohammedAlmaraGafiyaTunde OnakoyaAhmadu BelloJerin shugabannin ƙasar NijeriyaAl-AjurrumiyyaAnnabi SulaimanHarshen HausaJerin Gwamnonin Jihar ZamfaraIbrahim BabangidaSani Umar Rijiyar LemoAliyu Magatakarda WamakkoKanadaISBNNuhu PolomaAl-BakaraSoMa'anar AurePatrice LumumbaDikko Umaru RaddaGado a MusulunciGiginyaAsturaliyaIngilaBashir Bala CirokiHijiraSana'oin ƙasar HausaImam Al-Shafi'iIstiharaAuta MG BoyNasir Yusuf GawunaGhanaCNNKatsinaAnnabiAnnabi IsahBarkwanciZainab AbdullahiWiktionaryEbonyiMadinahBassirou Diomaye FayeAbdulwahab Abdullah🡆 More