Nasir Yusuf Gawuna

Nasir Yusuf GawunaNasir Yusuf Gawuna (Taimako·bayani) (An haife shi ranar 6 ga watan Agustan, shekara ta alif dari Tara da sittin da bakwai 1967 A Unguwar Gawuna karamar Hukumar Nasarawa dake cikin kwaryar birnin Jihar Kano.

Shi ma’aikacin lafiya ne, dan kasuwa kuma dan siyasa wanda shine Mataimakin Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje. Yayi takarar zama gwamnan Jihar Kano a Zaben Gwamnan Jihar Kano na shekarar dubu biyu da ashirin da uku (2023) karkashin jam'iyyar APC inda yayi rashin nasara a Hannun Abba Kabir Yusuf.A ashirin 20 ga watan September kotun sauraron kararrakin zabe ta ayyana gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gomnan kano[2]

Nasir Yusuf Gawuna Nasir Yusuf Gawuna
Nasir Yusuf Gawuna
Deputy Governor of Kano State (en) Fassara

2015 - 29 Mayu 2023
Rayuwa
Haihuwa Kano, 6 ga Augusta, 1967 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Nasir Yusuf Gawuna
Caliphate during maukib celebration 2022

Rayuwar farko

An haifi Nasir Yusuf a ranar shida 6 ga watan Agustan shekara ta alif Dari Tara da sittin da bakwai 1967 a unguwar Gawuna da ke karamar hukumar Nassarawa ta jihar Kano

Harkar siyasa

An nada Nasir Yusuf Gawuna ne wanda Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nada bayan murabus din da tsohon Mataimakin Gwamna Farfesa Hafiz Abubakar a ranar 5 ga watan Agustan shekara ta 2018, Gwamna Ganduje ya kuma rike Gawuna a matsayin abokin takarar sa a babban zaben Najeriya na 2019. kafin nadin nasa Gawuna shi ne Kwamishina a Kano, na Ma’aikatar Aikin Gona, tun a shekara ta 2014 aka fara nada shi a matsayin kwamishina daga tsohon Gwamnan Kano Injiniya Eng Rabi'u Musa Kwankwaso.

Gawuna ne shugaban Kano Taskforce kwamitin on Covid-19

Ya kasance shugaban karamar hukumar Nassarawa na tsawon shekaru 8 a karkashin rusasshiyar jam’iyyar All Nigeria Peoples Party ANPP yayin da Ibrahim Shekarau ya kasance Gwamnan Kano, yayi aiki tare da dukkan Gwamnonin Kano 3 tun daga shekarar alif 1999 zuwa yanzu.

Duba kuma

  • Majalisar Zartarwa ta jihar Kano

Manazarta

2)Shafin BBC Hausa. wallafar Abubakar Sidi.

Tags:

Nasir Yusuf Gawuna Rayuwar farkoNasir Yusuf Gawuna Harkar siyasaNasir Yusuf Gawuna Duba kumaNasir Yusuf Gawuna ManazartaNasir Yusuf GawunaAbba Kabir YusufAbdullahi Umar GandujeAbout this soundAll Progressive CongressFile:Ha-Nasir Yusuf Gawuna.oggHa-Nasir Yusuf Gawuna.oggJihar KanoKasuwaSiyasaWikipedia:Taimako

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Bauchi (birni)DuniyaBilkisuLuksamburgCyrus the GreatTarihin Ƙasar JapanMiniskaDara (Chess)Koriya ta ArewaBirnin LuxembourgCocin katolikaKhulafa'hur-RashidunAbubuwan Al'ajabi Bakwai na Tsohuwar DuniyaJerin ƙauyuka a jihar KadunaHarshen LatinZumunciTAJBankJerin ƙauyuka a Jihar GombeShuaibu KuluTarihin IranIbrahim TalbaKhadija ShawGwarzoSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeƘananan hukumomin NajeriyaMuhammadu BelloKogin LogoneLittattafan HausaHicham MesbahiAisha TsamiyaTunisiyaWaƙaSalatul FatihSankaran NonoYaye a ƙasar HausaUsman Dan FodiyoKano (jiha)Cutar da ake kamuwa ta jima'iKhalid ibn al-WalidMaliHakar ma'adinaiPakistanWasan kwaikwayoKalaman soyayyaMoroccoAdamawaJahar TarabaTantabaraTarayyar AmurkaGadar kogin NigerSulluɓawaTaiwanУIlimin lissafi a duniyar Islama ta tsakiyaMasarautar GombeUmar M ShareefKhadija MainumfashiRahma MKRahama SadauReal Madrid CFAmina J. MohammedImaniMaleshiyaRwandaKabiru GombeJamhuriyar KwangoSheikh Ahmad BashirƘarama antaMercy ChinwoYakubu GowonAustriya🡆 More