Ahmadu Umaru Fintiri shine gwamnan Jihar Adamawa maici ayanzu.
Gabanin yakasance gwamnan Adamawa, dan'majalisa ne na Majalisar jihar, kuma ya riƙe muƙamin kakakin majalisar. Fintiri ya taɓa zama gwamna na wucin gadi na jihar Adamawa Najeriya, bayan tsige gwamnan lokacin Murtala Nyako a watan Yulin 2014, inda daga baya Bala James Ngilari ya maye gurbinsa bayan watanni uku da yayi akan mulki.
Umaru Fintiri | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - ← Bindo Jibrilla
15 ga Yuli, 2014 - 1 Oktoba 2014 ← Murtala Nyako - Bala James Ngilari →
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Ahmadu Umaru Fintiri | ||||||
Haihuwa | Madagali, 27 Oktoba 1967 (56 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Ƙabila | Mutanen Marghi | ||||||
Harshen uwa | Fillanci | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Jami'ar Maiduguri | ||||||
Harsuna | Turanci Fillanci Hausa Marghi Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Fintiri ya lashe zaɓen gwamna na jihar Adamawa wanda aka gudanar a ranar 9th na watan Maris 2019, sai dai an bayyana zaɓen amatsayin wanda ba'a kammala ba, saboda yawan soke-soke da hukumar zaɓe tayi. [[Umaru Fintiri ya tabbata zaɓabben gwamna da nasarar da yasamu a zagaye nabiyun zaɓen da aka gudanar da kuri'u 376,552.
inda ya kada abokin takararsa gwamna maici Jibrilla Bindow na jam'iyar All Progressives Congress (APC) wanda shi kuma ya samu ƙuri'u 336,386..
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Umaru Fintiri, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.