Åland tsibiri ne, da ke a nahiyar Turai, a cikin Tekun Balti.
Bangaren ƙasar Finland ne. Åland yana da babban tsibirin ɗaya, tsibirin Fasta, da kuma tsibirin ƙarami dubu shida da dari biyar.
Åland | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Orrdalsklint (en) |
Height above mean sea level (en) | 129 m |
Yawan fili | 1,582.93 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 60°15′N 20°00′E / 60.25°N 20°E |
Bangare na | Northern Europe (en) Nordic countries (en) |
Kasa | Finland, Russian Empire (en) da Sweden |
Territory | State Department of Åland (en) |
Flanked by | Tekun Baltic |
Hydrography (en) | |
Mountaineering (en) | |
First ascent (en) | +1809-09-17T00:00:00Z $2 da +1856-03-30T00:00:00Z $2 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Åland, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.