Raƙumin Dawa

Raƙumin dawa (Giraffa camelopardalis), wanda kuma akafi sani da rakumin dawa na Arewacin Afurka wato northern giraffe ko kuma rakumin dawa mai kaho uku, wani nau'i ne na rakumin dawa wanda ya ake samu tun asali a Arewacin Afirka, duk da cewa, bincike ya nuna cewa rakumin na arewacin Afurka ya kasance wani nau'i ne na daban.

Raƙumin dawa
Raƙumin Dawa
Conservation status
Raƙumin Dawa
Vulnerable (en) Fassara (IUCN 3.1)
Scientific classification
PhylumChordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderArtiodactyla (en) Artiodactyla
DangiGiraffidae (en) Giraffidae
GenusGiraffa (en) Giraffa
jinsi Giraffa camelopardalis
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
Raƙumin Dawa
General information
Pregnancy 457 Rana
Tsayi 5.5 m
Nauyi 54.5 kg
Kimanin bugun zuciya 150 beats per minute (en) Fassara

Nau'in rakumin dawan ya wanzu sosai a ko ina a Afurka tun daga karni na 19. Ana samun irin nau'in wadannan dabba a yankunan Senegal, Mali da Najeriya a yammacin Afurka har yi zuwa arewacin Afurka a Misra.

Manazarta

Tags:

Arewacin Afirka

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jerin jihohi a NijeriyaLone WiggersBirtaniyaRahama SadauHassan Usman KatsinaTarihin Kasar SinCiwon Daji Na BakaAlqur'ani mai girmaMutanen FurMisauZazzauKanoGoroMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoMuhammad YusufKalaman soyayyaNajeriyaMaryam BoothKiwoMayorkaGini IkwatoriyaKatsina (birni)TsamiyaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaTarihin IranCarla SwartMuhammad AliHikimomin Zantukan HausaZanga-zangaIbrahim Ahmad MaqariTsarin DarasiHayley PreenGodwin EmefieleƘananan hukumomin NajeriyaKalmar The2020Ahmadu BelloCrackhead BarneyAminu Ibrahim DaurawaRukunnan MusulunciAikin HajjiSoyayyaNasir Ahmad el-RufaiKerry JonkerJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Gadar kogin NigerBernette BeyersHarshe (gaɓa)Nasiru Ado BayeroRimiBoni HarunaDahiru Usman BauchiTufafiKabiru GombeRFI HausaMusulunci a NajeriyaAl'adun auren bahausheJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaZuwan TurawaYammacin AsiyaBarkwanciHolandJirgin RuwaHadisiBiologyNarendra modiKasashen tsakiyar Asiya lGandun DajiAshiru NagomaAhmad Ibn Hanbal🡆 More