Tirana, birni ne, da ke a ƙasar Albaniya.
Shi ne babban birnin ƙasar Albaniya. Tirana yana da yawan jama'a 557,422, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Tirana kafin karni na sha biyar kafin haihuwar Annabi Issa.
Tirana | |||||
---|---|---|---|---|---|
Tiranë (sq) Tirona (aln) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Albaniya | ||||
County of Albania (en) | Tirana County (en) | ||||
Municipality of Albania (en) | Tirana municipality (en) | ||||
Babban birnin | | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 418,495 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 10,011.84 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 41.8 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lanë (en) da Tiranë (en) | ||||
Altitude (en) | 110 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1614 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Erion Veliaj (en) (21 ga Yuli, 2015) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1001–1028 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tirana.al |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tirana, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.