Tilo Cikakkiyar kalmar Hausa ce,Hausawa na cewa Tilo ne idan abu ya kuma kasance kwara-ɗaya tal, idan kuma sunada yawa daga biyu zuwa sama suna kiranshi da kuma Jam'i, misali: Kalmar Kwai Tilo ce, Jam'in ta kuma ana cewa Kwai-kwaye ko kuma Kwayaye.
tilo | |
---|---|
grammatical number (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | inflected form (en) |
Gajeren suna | SG |
Shafin yanar gizo | universaldependencies.org… |
Represents (en) | uniqueness (en) |
Hannun riga da | jam'i |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tilo, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.