Tehran (da Farsi: تهران) birni ne, da ke a yankin Tehran, a ƙasar Iran.
Shi ne babban birnin ƙasar Iran daga shekarar 1796. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, Tehran tana da yawan jama'a 14,700,000. An gina birnin Tehran kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.
Tehran | |||||
---|---|---|---|---|---|
تهران (fa) | |||||
| |||||
| |||||
Inkiya | دار السلطنه | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | ||||
Province of Iran (en) | Tehran Province (en) | ||||
County of Iran (en) | Tehran County (en) | ||||
District of Iran (en) | Central District (en) | ||||
Babban birnin | | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 8,693,706 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 12,673.04 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Farisawa | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Greater Tehran (en) | ||||
Yawan fili | 686 km² | ||||
Altitude (en) | 1,200 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 20 ga Maris, 1794 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Islamic City Council of Tehran (en) | ||||
• Gwamna | Alireza Zakani (en) (2 Satumba 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Iranian rial (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 13ххх-15ххх | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tehran.ir |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tehran, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.