Sadegh Hedayat (17 ga Fabrairu, 1903, a Tehran - 9 ga Afrilu, 1951, a Faris ) marubuci ne kuma mai fassara ɗan Iran.
Ya kasance farkon sahun gaba a rubutun zamani na ƙasar Iran. Labarin makaho shine mafi shaharar littafinsa.
Sadegh Hedayat | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tehran, 17 ga Faburairu, 1903 |
ƙasa | Iran |
Mazauni | rue Championnet (en) |
Harshen uwa | Farisawa |
Mutuwa | Faris, 4 ga Afirilu, 1951 |
Makwanci | Père Lachaise Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | Kisan kai (asphyxia (en) ) |
Karatu | |
Makaranta | Dar ul-Funun (en) |
Harsuna | Farisawa Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, mai aikin fassara, Marubuci, maiwaƙe da prose writer (en) |
Muhimman ayyuka | The Blind Owl (en) |
Artistic movement | Gajeren labari |
IMDb | nm0373119 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sadegh Hedayat, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.