Yankin Pays de la Loire (ko Pays de la Loire, da Hausanci ƙasar Lwar - daga kogin Lwar ko Loire) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin ƙasar Faransa; babban birnin yanki, Nantes ne.
Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari bakwai da hamsin da bakwai ne. Shugaban yanki Christelle Morançais ne, parepen yanki Claude d'Harcourt ne.
Pays de la Loire | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Loire (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | ||||
Administrative territorial entity of France (en) | Metropolitan France (en) | ||||
Babban birni | Nantes | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,853,999 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 120.13 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Q88521114 | ||||
Yawan fili | 32,082 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont des Avaloirs (en) (416 m) | ||||
Sun raba iyaka da | Brittany (en) Centre-Val de Loire (en) New Aquitaine (en) (1 ga Janairu, 2016) Normandie (1 ga Janairu, 2016) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 4 ga Yuni, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Regional Council of Pays de la Loire (en) | ||||
• Gwamna | Christelle Morançais (en) (21 Oktoba 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | FR-PDL | ||||
NUTS code | FRG | ||||
INSEE region code (en) | 52 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | paysdelaloire.fr | ||||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Pays de la Loire, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.