Naja'atu Bala Muhammad

Naja'atu Bala Muhammad (An haife ta a shekara ta alif dari Tara da hamsin da shida 1956 miladiyya.(A.c) tana daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya wacce suke takarawa a siyasan ce.

Itace mace ta farko da ta fara zama Sanata, wacce ke wakiltar gundumar Kano ta Tsakiya. Ta kuma kasance daya daga cikin mace ta farko da ta riƙe shugabacin kungiyar dalibai ta kasa daga fitacciyar jami’ar Ahmadu Bello, Zariya (ABU) sannan kuma ita ce mace ta farko da ta zama Mataimakiyar - Shugaban kungiyar Daliban Najeriya ta Kasa (NANS).

Naja'atu Bala Muhammad Naja'atu Bala Muhammad
Rayuwa
Haihuwa 1956 (67/68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Tana ikirararin cewa ita ta kawo Shugaban kasar Najeriya mai ci, Muhammadu Buhari cikin siyasa, da kuma kan karagan mulkin shugabancin kasa.

Kuruciya da ilimi

An haifi Muhammad Naja'atu a shekara ta alif 1956, a cikin garin Kano.ta tsakiya cikin dangin Alhaji Ali Abdullahi, wanda ya kasance mai kishin zamantakewar al'umma kuma daya daga cikin wadanda suka yi zamani da Malam Aminu Kano a kungiyar ' Northern Elements Progressive Union (NEPU)'. Muhammad a halarci makarantar firamare a St. Louis Private School, Kano, sannan ya tafi Sakandiren WTC a Kano. Ta samu digiri na farko a fannin tarihi daga Jami'ar Ahmadu Bello, Zaria.

Rayuwarta

Naja'atu Muhammed ta kasance tsohuwar matar Dr Bala Muhammed, mai bai wa gwamnan jamhuriyya ta biyu Mallam Abubakar Rimi shawara kan harkokin siyasa. Wasu mutane ne suka kashe mijinta shekaru 28 da suka gabata wanda ya haifar da mummunan rauni bayan da Malam Muhammadu Abubakar Rimi ya zargi mai martaba Sarkin Kano, Ado Bayero.

Manazarta

Tags:

Jami'ar Ahmadu BelloKano (jiha)NajeriyaZariya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

KanadaThomas SankaraMurtala MohammedMasallacin AnnabiSaddam HusseinAnnabi MusaSadiq Sani SadiqHassan Sarkin DogaraiBagiwaSani Umar Rijiyar LemoJerin Sarakunan KanoAlkukiKacici-kaciciMamman ShataIlimiNasarawaKwakwalwaMaliShehu ShagariAdo BayeroToyota CorollaAjamiUlul-azmiJerin gidajen rediyo a NajeriyaTurawaHamisu BreakerCrackhead BarneyTarihin falasdinawaYusuf Maitama SuleZainab AbdullahiShaykh al-IslāmKazaEbony ReignsWikipidiyaMaɗigoMagaryaBurj KhalifaBaskin-RobbinsKyaututtukan Najeriya PitchKhulafa'hur-RashidunBello TurjiSoyayyaPharaohKatsinaJerin kasashenPakistanAl'aurar NamijiMuhammadu Sanusi IHallucinationYaƙin UhuduKaruwanciKirdiZakkaKalmaTaliyaAsturaliyaDahiru Usman BauchiSokoto (birni)LarabciKadaWasan kwaikwayoFadila MuhammadYahudawaImam Al-Shafi'iAlamomin Ciwon DajiIsra'ilaFalasdinuFaransaZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoWiktionaryLabaran Ayuba AlhassanAminu Waziri TambuwalMuhammad Al-BukhariHadiza MuhammadTana AdelanaBeljikAmurkaHadiza Aliyu🡆 More