Ulul-Azmi

Kalmar Ulul-azmi a hausance tana nufin ma`abota daukaka sune mutane biyar a duniya Annabawa Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad S.A.W manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:- (Jerin daraja)

  • Annabi Muhammad S.A.W Na karshen su
  • Annabi Isah A.S Na kusa da karshe
  • Annabi Ibrahim A.S Na biyun farko
  • Annabi Musa A.S Na Ukun farko
  • Annabi Nuhu A.S Na farko
Ulul-AzmiUlul-azmi

Yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman Annabawa kuma ba Manzanni bane.

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Tags:

AnnabawaAnnabiMala`ikuMuhammadMutaneNuhuUbangiji

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

GobirBauchi (jiha)Sani AbachaTurareIshaaqQatarShehu SaniAbdullahi Umar GandujeJakiAnne-Marie PayetFati WashaKanuriCiwon daji na fataYaƙin BadarAnnabi IsahGini IkwatoriyaDuniyoyiShinkafaSam DarwishRukunnan MusulunciKwankwasiyyaMasarautar RingimDana AirJihad BenchlikhaHausaBet9jaMessiJerin shugabannin ƙasar NijarMasarautar KatsinaBayanauNura M InuwaMaryam AbachaGwamnatiUmmi RahabBiyafaraGabonJerin ƙauyuka a jihar KebbiAbba el mustaphaAbujaZazzauSarauniya AminaHadisiMasallacin ƘudusJapanJerin yawan cigaban mutane a jahohin NajeriyaHamid AliFati MuhammadNijeriyaLamin YamalAnnabiKate MolaleAishwarya RaiAll Progressives CongressSalatul FatihFarisTarihin Ƙasar IndiyaMustapha BadamasiTarihin falasdinawaIyaliZumunciTY ShabanTwitterDauda LawalIbrahim Ahmad MaqariDajin shakatawa na YankariMohammed WakilMalainaFaskariJerin Ƙauyuka a jihar NejaAdam Abdullahi AdamCadiYusuf Maitama Sule🡆 More