kimiyya

Kimiyya na nufin ilimin zahiri da ake iya ganin sa, ko taɓa shi, ko ɗanɗanonshi, da kimiyya ne ake samar da Fasaha.

Kimiyya ce take samar da Fasaha a ƙwa-ƙwalwan Mutane har su ƙirƙiri sa babbin abubuwa. Duk ci gaban da aka samu a Duniya to a dalilin Kimiyya ne, kuma kimiyya ce ta ke dunƙule ilimi dayawa waje guda kuma ta raba su a matsayin ilimi mai zaman kanshi. Asalin ilimin Kimiyya ya samo asali ne a ƙasar Misra wato Egypt da kuma Mesopotamia a shekaru 3500 zuwa shekara ta 3000 BCE kafin zuwan Annabi Isah. Sun bayar da gudummawa a fannoni daban-daban kamar su ilimin Lissafi, Ilimin Taurari da Ilimin Magunguna. wannan kimiyyar ya shiga har izuwa girka wato (Greek) da daular Rumawa, ya wayar musu da kai. Ilimin Kimiyya na girkawa ya ƙarfafa ma 'yan gabashin Turai kuma ya wayar musu da ido a shekara ta (400 zuwa 1000 CE) amman a lokacin ba ai amfani da shi a Duniyar Musulmi ba, sai daga baya a lokacin Islamic Golden Age. A lokacin ne Musulmai sukayi bincike a gabashin nahiyar Turai daga ƙarni na 10th zuwa ƙarni na 13th. Kimiyya ta ratsa ko inane a Ƙarni na 19, wanda a lokacin ne aka samar da gwanaye a fannin Kimiyya har suka canza mata suna daga "natural philosophy" zuwa "natural science."

kimiyyaKofa:Kimiyya
Wiki portal (en) Fassara
kimiyya
Dr. Wendy Bohon a cikin ɗakin gwajin kimiyya
Ma auni
ma auni ne na ilimin kimiyya

Fannonin kimiyya

Kimiyya ta zamani ta kasu zuwa kaso uku ne, sune kamar haka:-

  • Natural science (misali, Biology, Chemistry,Geography and Physics),
  • Social science (misali, Economics, Psychology, Political Science and Sociology),
  • Formal science (misali, Logic, Mathematics, and Theoretical Computer Science),
  • Applied science,

A daa can ana samun ilimin kimiyya ne a gun sanannun masu ilimi da kuma bincike dan ƙirƙirar sabuwar Kimiyya ko gano ta. Amman a wannan zamanin ana samun ilimin Kimiyya ne kaɗai a Jami’o’i da ƙananan cibiyoyin Ilimi kuma ana sayar da kimiyyar ne zuwa ga kamfanoni da masana’anta domin ci gaba da samun arziƙi.

Koyon Wikipedia
Ajin karatu | Manufofin Wiki | Saka Fayal | Editin | Editocin Hausa Wikipedia | Tambaya | Bidiyon koyo

Tags:

AnnabiDuniyaEgyptFasahaGiniIlimin TaurariIsahIslamic Golden AgeKaribiyanKarniKimiyyaLafiyaLantarkiLissafiMakamaiMesopotamiaMisraMusulmaiMutaneNakuraNomaRumawaSifiriTurai

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

TuranciJihar RiversIranNuhuRukky AlimSautiAnnabiMurtala MohammedHajara UsmanZubar da cikiNijar (ƙasa)Mutanen NgizimGawasaGudawaIsah Ali Ibrahim PantamiSaudiyyaSafiya MusaCristiano RonaldoJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoElon MuskBincikeSani AbachaAisha Sani MaikudiJoshua DobbsSudanKuɗiSallar Matafiyi (Qasaru)Uwar Gulma (littafi)Abubakar GumiTanimu AkawuBurkina FasoBenue (jiha)Jerin ƙauyuka a jihar BauchiJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaSana'o'in Hausawa na gargajiyaImam Malik Ibn AnasQQQ (disambiguation)DamisaJerin ƙauyuka a jihar KadunaRashtriya Swayamsevak SanghJerin AddinaiMala`ikuRahma MKFassaraGiginyaDauramaBornoTanzaniyaMoscowJerin kasashenJimlaMansur Ibrahim SokotoKalabaTarayyar TuraiJam'iMaganin shara a ruwaJafar ibn MuhammadFafutukar haƙƙin kurameJa'afar Mahmud AdamArewacin NajeriyaMieke de RidderGhanaJami'ar BayeroYuliAminu AlaAdo BayeroWataAbdulrazak HamdallahBet9jaAzareDikko Umaru Radda🡆 More