Jihohin Tarayyar Amurka

A Tarayyar Amurka, jiha wani bangare ne na shiyar siyasa, wanda kasar ke dasu guda hamsin (50) da kuma babban birnin ta Washington D.C.

Dalilin wannan ikon ne yasa, Amurkawa suka zama yan'kasa a federal republic da kuma jihar da suke zaune Domicile (law)#United States|reside. zama dan'kasa ko mazauni a Tarayyar Amurka bashi da tsauri, kuma ba'a bukutan amincewar wata gwamnati domin Freedom of movement under United States law|move between states, saidai ga wasu wadanda kotu ta hanasu domin wasu dalilai (misali., paroled yan'fursuna da yaran da iyayensu suka rabu wadanda suke child custody|sharing custody). Jihohi hudu na amfani da suna Commonwealth (U.S. state)|commonwealth akan jiha a cikakken sunansu.

Jihohin Tarayyar Amurkajihar Tarayyar Amurika
designation for an administrative territorial entity of a single country (en) Fassara
Jihohin Tarayyar Amurka
Bayanai
Suna a harshen gida U.S. state da state of the United States
Ƙasa Tarayyar Amurka
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C30010

Jihohi sun kasu ne zuwa County (United States)|counties ko county-equivalents, wanda a iya danganta Kananan hukumomi amma basa da iko. County or county-equivalent structure, ya banbanta a kowace jiha kuma jiha zata iya kirkiran Karamar hukumarta Local government in the United States|local governments. State governments of the United States|Gwamnatocin Jihar a Amurka anbasu iko daga Mutanen dake kowace jiha ta State constitution (United States)|constitutions dake kasashen su. All are grounded in republican principles, and each provides for a government, consisting of three branches, each with separate and independent powers: executive, legislative, and judicial.

Jihohin Tarayyar Amurka

Jihohi hamsin (50) a Jere a tsarin haruffa:


Jihohin Tarayyar Amurka 
Taswirar jihohi 50 na tarayyar Amurka da babban birnin ta Washington, D.C.

Hoto

Manazarta

Tags:

AmurkawaGwamnatiTarayyar AmurkaWashington D.C.

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ibrahim ZakzakyJerusalemJigawaDavid RaumAsturaliyaSameera ReddyArgentinaMulkin Soja a NajeriyaAbdu BodaHauwa MainaGhanaBello MatawalleZazzauSadi Sidi SharifaiAttahiru BafarawaYaƙin Duniya na IAbincin HausawaHassan Sarkin DogaraiAbiodun AdegokeTarihin AmurkaMartin Luther KingFiqhun Gadon MusulunciAmina GarbaTauhidiAbubakar ImamJesse FabrairuBiyafaraDambattaKiristanciKabiru GombeAl-GhazaliHarshen Karai-KaraiAisha NajamuAnnabi IsahMesaKambodiyaAlhassan DantataSaddam HusseinHausaTalauciMansa MusaFassaraKashin jiniHatsiAhmadu BelloAbubuwan Al'ajabi Bakwai na Tsohuwar DuniyaMaganin gargajiyaHadiza MuhammadTarihin Ƙasar IndiyaIranShehu ShagariHannatu MusawaItofiyaFatima Ali NuhuIyakar Kamaru da NajeriyaCiwon Daji Na BakaJimaSokotoKimiyyaMasarautar GombeGarba Ja AbdulqadirBukayo SakaEkitiAuren HausawaKuda BankƘofar dan agundiGudawaMakkahFarautaNafisat AbdullahiCikiUmmi RahabAliyu Magatakarda Wamakko🡆 More