Jihad, Jihadi ko Jihadism (har ila yau gungiyar jihadi ,wasu kalmomi ne da kasashen yamma ke amfani da su domin su baiyana wasu, mutane da suka ce suna da hadari ga mutanen Yamma da manufofin Turawa.
Jihadi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | addini |
Kalmar "jihadi" ta fara bayyana a kafofin yada labarai na Kudancin Asiya; 'Yan jaridar Yammacin Turai sun, karbe shi ne bayan harin 11 ga Satumba na 2001.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jihadi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.